13/08/2026
30/02/1448AH---13/08/2026EC
Kai tsaye daga Masallacin juma'a dake kusa da Kowa Clinic Mayo Belwa,
Karatun Fiqhu kamar yadda aka saba Duk Alhamis daga bakin Mataimakin shugaban Majalisar Malamai Na I Jibwis Nhq jos, Mayo Belwa , kuma na'ibi na I na masallacin jumma'a na Garin Mayo Belwa.
Allah Ya amfanar damu abunda ake karantar damu.