Zauren Malam Muhammad Tumbido Ruwandoruwa

Zauren Malam Muhammad Tumbido Ruwandoruwa Karantar da al'umma akan kitabu wassunnah abisa fahimtar magabata na kwarai.

13/07/2026
13/07/2026

Kai tsaya daga masalaci Dan rimi

Taqabbalallahu minna wa minkum.
27/05/2026

Taqabbalallahu minna wa minkum.

22/05/2026

Ina irin su?

Shaihun Malami AbdulGaniy Al-Azdi ya wallafa littafi yana tambihi a kan kurakuran Imam Al-Hakim cikin littafinsa "Al-Mustadrik". Da ya kammala wallafa shi sai ya kai ma Hakim. Hakim ya karba ya yi godiya. Bayan ya gama karanta shi sai ya sa shi a majalisinsa yana karantar da dalibansa, yana ta yabawa mawallafin yana umurnin almajiransa su gyara duk inda ya amince da gyaran a cikin littafinsa "Al-Mustadrik".

đź“— Al-Bidaya wa an-Nihaya na Ibnu Kathir (15/578)

Daga Shafin
Mansur Sokoto
21 Mayu 2022

Address

Ruwandoruwa Maru
Maru

Telephone

+2347057836213

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Malam Muhammad Tumbido Ruwandoruwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Zauren Malam Muhammad Tumbido Ruwandoruwa:

Shortcuts

Share