Da awa sunnah Gazara

Da awa sunnah Gazara An Islamic social media platform that mostly concerns about da'awa and it's propagation

16/05/2026

KARATUN LITTAFIN
ATTAJREEDUS SAREEH
DA A KEGUDANARWA DUK RANAR ASABAR

16/5/2026

12/05/2026
๐Ÿ•Œโœจ JIBWIS โ€“ MAKARFI LOCAL GOVERNMENT, JIHAR KADUNA โœจ๐Ÿ•ŒุงูŽู„ุณูŽู„ุงู…ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูู… ูˆูŽุฑูŽุญู’ู…ูŽุฉู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ูˆูŽุจูŽุฑูŽูƒูŽุงุชูู‡ู๐Ÿ“ข GAGARUMAR MUH...
08/01/2026

๐Ÿ•Œโœจ JIBWIS โ€“ MAKARFI LOCAL GOVERNMENT, JIHAR KADUNA โœจ๐Ÿ•Œ

ุงูŽู„ุณูŽู„ุงู…ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูู… ูˆูŽุฑูŽุญู’ู…ูŽุฉู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ูˆูŽุจูŽุฑูŽูƒูŽุงุชูู‡ู

๐Ÿ“ข GAGARUMAR MUHADARA!

Muna farin cikin gayyatar alโ€™umma baki ษ—aya zuwa wannan Muhadara mai albarka:

๐Ÿ“ Take: ........................................
๐Ÿ“ Wuri: Jibwis Juma'at Mosque K/Mata MAKARFI
๐Ÿ“… Rana: JUMA'A 9/1/2026
โฐ Lokaci: Bayan Sallar Magrib

๐Ÿ‘ค Sanarwa daga: Abu Ahmad

๐Ÿ’ก Ku halarta, ku ji ilimi, ku amfana!
๐Ÿ”— Taimaka yaษ—a wannan sanarwa domin alheri ga kowa.

๐ŸŒ™ Allah Ya sanya albarka.

Alhamdulillah  Alhamdulilah AlhamdulilahDaga karshe dai Sheikh Lawan Triumph ya kuษ“uta daga dillalan sharri inda ya bayy...
14/10/2025

Alhamdulillah Alhamdulilah Alhamdulilah

Daga karshe dai Sheikh Lawan Triumph ya kuษ“uta daga dillalan sharri inda ya bayyana kuma ya kare kansa a gaban majalisar shura dake Kano.
Alhamdulilah ilimi yayi albarka malam

Allah mun gode maka.

# #โœ๏ธ Gazara Da'awa

17/08/2025

ABUBUWA TAKWAS
DA YAKAMATA MUSULMI YARINGAYI

Idan kayi zargin kanka kace "Astagfirullah"

Idan kaji radadi "Alhamdulillahi"

Idan abu yabaka mamaki "Subhaanallah"

Idan kana cikin farin ciki "Salatin Annabi ๏ทบ"

Idan kana cikin bakin ciki "Innalillahi wa inna ilaihi rajiun"

Idan kaga abun mai ban sha awa kace
"Mashaa Allah Tabarakallah"

Ka fara komai da "Bismillahi"

Ka rufe komai da "Alhamdulillahi"

Kada ka/ki Wuce Baka turawa jama'a ba. Allah Ya sa muna daga cikin masu samun babban rabo ranar gobe kiyama, ameeen

โœ๏ธ Mb Khalid Gzr

TUNATARWA TUNATARWA AKAN AZUMIN GOBE JUMA,AH DA JIBI ASABARAzumin TASU'A,DA ASHURA,Azumine wanda manzon allah sallallahu...
03/07/2025

TUNATARWA TUNATARWA
AKAN AZUMIN GOBE JUMA,AH DA JIBI ASABAR
Azumin TASU'A,DA ASHURA,
Azumine wanda manzon allah sallallahu alaihi wasallam yace ana sa ran zeyi sanadiyyar kankarema zunubi har na tsawon shekara guda inde kayishi don ALLAH kuma da kyakykyawar niyya,don haka yan,uwa mudaure mu azumci wadannan ranaku guda biyu. Ubangiji allah ya tsarkakemana niyyarmu ameen๐Ÿ™ ๐Ÿคฒ
โœ๏ธMB KHALID

Address

Gazara Makarfi
Makarfi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da awa sunnah Gazara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share