Bint Islam

Bint Islam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bint Islam, Religious Center, maiduguri, Maiduguri.

18/08/2026

With Al-afaf Media – I just got recognised as one of their top fans!

09/08/2026
πŸ’ MASU SHIRYA AUREN SUNNAH (MSAS)Ayyukanmu na Jihohin Borno da YobeNeman abokin rayuwa ta hanyar da ta dace da Sunnah sh...
05/08/2026

πŸ’ MASU SHIRYA AUREN SUNNAH (MSAS)
Ayyukanmu na Jihohin Borno da Yobe
Neman abokin rayuwa ta hanyar da ta dace da Sunnah shi ne mataki na farko wajen gina iyali mai albarka. Kungiyar MSAS tana nan domin taimaka muku wajen samun abokin rayuwa cikin sauki, amana, da tsaro.
🌟 Ayyukan da Muke Gudanarwa:
Hada Aure Bisa Sunnah: Neman miji ko mata irin wanda/wacce kake/kike bukata.
Bincike mai Zurfi: Muna gudanar da bincike cikin gaskiya da amana kafin hada ma'aurata.
Bada Shawara Kafin Aure: Taimaka wa ma'aurata su fahimci nauyin da ke kansu kafin shiga gidan aure.
Bada Shawara Bayan Aure: Nasihohi da jagoranci domin dorewar zaman lafiya da soyayya a gidan aure.
Sulhu Tsakanin Ma'aurata: Taimakawa wajen gyara dangantaka da warware sabani cikin hikima.
πŸ”’ Muhimmiyar Sadaukarwa: Dukkan ayyukanmu muna gudanar da su ne cikin gaskiya, amana, da kuma kiyaye sirri 100%.
πŸ“ž Domin Neman mu ko Karin Bayani:
Zaku iya tuntubar mu ta hanyar kira ko sakon WhatsApp:
πŸ“² WhatsApp / Kira: +234 808 525 4448
(Assistant Coordinator):
Ibrahim M. Abdulkadir
MSAS Borno/Yobe State

29/07/2026

dukda prank ne Amman yarannan sunban tausayi

Address

Maiduguri
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bint Islam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share