09/08/2026
Alhamdulillah, yau mun gudanar da wani muhimmin Zama na Qafilatul Mahabbah Borno State a Babagana Wakil Integrated School, inda muka tattauna muhimman shirye-shiryen hidimar al’umma.
A yayin zaman, mun amince da gudanar da:
Tree Planting Exercise Saturday, 15 August 2026 a Babagana Wakil Integrated School
Yaumul Aytam Orphans’ Recreational Outing domin bai wa marayu damar samun nishaɗi, kulawa da kyakkyawar mu’amala.
Mun kuma samu kyawawan alkawura da gudunmawa daga ’yan uwa domin tabbatar da nasarar waɗannan ayyuka.
Zaman ya kasance cikin haɗin kai, shawarwari, sadaukarwa da hidimar al’umma.
Allah Ya sanya albarka cikin wannan aiki, Ya saka wa dukkan masu gudunmawa da alkhairi, Ya kuma ba mu ikon aiwatar da dukkan shirye-shiryen cikin nasara.
We Serving Humanity Promoting Unity Building a Better Community