03/09/2024
KOLOLUWAR QAUNA๐
"..ุฅููููู ุฃูุฎูุงูู ุฃูู ููู
ูุณูููู ุนูุฐูุงุจู ู
ูููู ุงูุฑููุญูู
ููฐูู...".
"..Lallai ne ni inรฃ tsรตron wata azรฃba daga Mai rahama ta shรฃfe ka..."
Masoyinka shine wanda yake jiye maka tsoron azaba da fushin Allah, shine wanda ba ya taba barinka a hanyar 6ata da halaka, shine mai so maka kusanci ga Allah, shine mai so maka alkhairan duniya da lahira, wanda duk bai damu da lahirarka ba to ba masoyinka bane.
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N