Jibwismaiduguri NHQ JOS

Jibwismaiduguri NHQ JOS JIBWIS INTERNET MEDIA COMMITTEE MAIDUGURI(JIMC), founded by Sheikh Ismaila Idris Ibn Zakariya NAT.

Wa'azin  Jibwis Maiduguri Nhq Jos   (M.M.C)ƙarƙashin Jagorancin Ustadz Ahmad Jidda Mahmud   shugaban majalisar malamai n...
27/08/2026

Wa'azin Jibwis Maiduguri Nhq Jos (M.M.C)

ƙarƙashin Jagorancin Ustadz Ahmad Jidda Mahmud shugaban majalisar malamai na M.M.C

Wanda zai gudana kamar haka:

Wuri: Imam Muhammad Hassan Yaraki masjid Dala Lawanti opposite Lawanti primary school

Rana Jumma'a
28/08/2026.

Lokaci: Bayan Sallar magrib zuwa Isha'i

Allah ya bada iKon zuwa

JIBWIS Internet Media Committee (JIMC) reshen Maiduguri.

27/08/2026
24/08/2026

Muhimman abubuwan da ya kamata mu sani game da MAULIDI: Wajibcin sa ko akasin haka.

Malam Abubakar Muhammad Bulabulin, Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Jibwismaiduguri NHQ JOS na II

Ayi sauraro lafiya.
fans

24/08/2026

Tsokaci kan Maulidi tare da Malam Abubakar Muhammad Bulabulin, Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Jibwismaiduguri NHQ JOS na II

23/08/2026

Karatun Littafin SUNAN TIRMITHI darasi na 72, wanda Malam Abubakar Muhammad Bulabulin Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na II na Jibwismaiduguri NHQ JOS

Anan Masjid Bilal, Terab Street, Monday Market, Maiduguri.

fans

23/08/2026

Karatun Littafin SUNAN TIRMITHI darasi na 72, wanda Malam Abubakar Muhammad Bulabulin Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na II na Jibwismaiduguri NHQ JOS

Anan Masjid Bilal, Terab Street, Monday Market, Maiduguri.

fans

23/08/2026

KARATUN LITTAFIN NAZMU MUQADDIMATU IBN RUSHID

Darasi na 0013

Tare da Sheikh Alƙali Mustapha Kalli Shugaban kwamitin Fatawa na Jibwis Borno Hafizahullah

Wanda yake gabatarwa a Masallacin Jumma'a na Izalah dake Bulumkuttu, layin Ka'inji Headquarters na Jibwismaiduguri NHQ JOS

📅 Rana: Litinin, 23/08/2026MD
10/03/1448H

JIMC MAIDUGURI

22/08/2026

Hujja itace addini. 🙏🙌

21/08/2026

Tafsir t3lam kanuriye suratu Hadid

Masjid Imam Bukhari moduganari bypass, Maiduguri.

Address

Bulumkuku Layin Kayinji
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwismaiduguri NHQ JOS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwismaiduguri NHQ JOS:

Shortcuts

Share