Zauren Malaman Dariqa

Zauren Malaman Dariqa Zauren yada ilimin Musulunci da karatuttukan Malaman Dariqa bisa Al-Qur'ani da Sunnah.

01/09/2026

Raddi zuwa ga Rijirar lemo Daga Sheikh Dr. Shettima el Miskin
Hujjatul Islam

ALLAHU AKBAR: Wannan shi ne Alƙur'anin da Sayyiduna Usman RA ke karantawa sanda aka ka$he shi har jininsa ya zuba a kan ...
28/08/2026

ALLAHU AKBAR: Wannan shi ne Alƙur'anin da Sayyiduna Usman RA ke karantawa sanda aka ka$he shi har jininsa ya zuba a kan Alƙuranin ya yi shahada. Allah ya ƙara masa yarda tare da sauran Sahabbai da iyalan gidan Manzon Allah SAW.

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Shugaban ƙasar Oman Sultan Haitham Bin Tariq ya bayar da umarnin sakin fursunoni guda dubu biyu da ɗari...
28/08/2026

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Shugaban ƙasar Oman Sultan Haitham Bin Tariq ya bayar da umarnin sakin fursunoni guda dubu biyu da ɗari biyar daga gidajen yari mabanbanta a ƙasar albarkacin Maulidin Manzon Allah SAW. Fursunonin sun haɗa da ƴan ƙasar Oman da kuma ƴan ƙasashen waje, waɗanda aka yanke wa hukunci kan laifuka daban-daban, inda s**a samu afuwa daga gwamnatin ƙasar.

An bayyana matakin a matsayin wani bangare na nuna rahama da yafiya, waɗanda suke daga cikin kyawawan koyarwar Manzon Allah SAW.

wane irin fata za ku yi masa?

An gudanar da gagarumin Maulidin Annabi Muhammad ﷺ a ƙasar Yemen. 🇾🇪An kiyasta cewa sama da mutane miliyan 10 ne s**a ha...
27/08/2026

An gudanar da gagarumin Maulidin Annabi Muhammad ﷺ a ƙasar Yemen. 🇾🇪

An kiyasta cewa sama da mutane miliyan 10 ne s**a halarci wannan babban taro.

Taro ne na mutane da mala’iku. Allah Ka dawwamar da mu tare da ManzonKa ﷺ, Ka hada mu da shi a Aljannatul Firdausi. 🤲🏻

Maulud Bauchi 2026| Dandazon Masoya Manzon Allah A Wajen Taron Murna Da Haihuwar Shugaban Halitta Annabi Muhammad S.a.w
25/08/2026

Maulud Bauchi 2026| Dandazon Masoya Manzon Allah A Wajen Taron Murna Da Haihuwar Shugaban Halitta Annabi Muhammad S.a.w

25/08/2026

Allahu akbar.
Dan film yafi Dan IZALA 🤔

Allahu akbar.Allah yakara wa ANNABI ﷺ Daraja
25/08/2026

Allahu akbar.
Allah yakara wa ANNABI ﷺ Daraja

24/08/2026

Alhamdulillah alhamdulillah

Address

Maiduguri
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Malaman Dariqa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share