Sadiq Abakar Tv

Sadiq Abakar Tv Da'awah

29/05/2026
Labari cikin photuna JIBWIS Borno ta gabatar da  wa'azi a masallacin Alhaji Hassan dake Gwange layin bori Maiduguri kark...
30/05/2025

Labari cikin photuna

JIBWIS Borno ta gabatar da wa'azi a masallacin Alhaji Hassan dake Gwange layin bori Maiduguri karkashin jagoranci shugaba Sheikh Baba Goni Abdu

Mun Addu'a Allah yasaka da alheri.

JIBWIS Borno
Social Media Directorate

JIBWIS Borno State zata gabatar da wa'azi gobe a masallacin Baba yawale dake London ciki Maiduguri bayan sallah magariba...
30/05/2025

JIBWIS Borno State zata gabatar da wa'azi gobe a masallacin Baba yawale dake London ciki Maiduguri bayan sallah magariba insha Allah.

AN GA WATAN SALLAH A NIGERIA!!Maialfarma Sarkin Musulmai Sultan Sa'ad Abubakar ya sanar da ganin wata a Nigeria.Ranar La...
29/03/2025

AN GA WATAN SALLAH A NIGERIA!!

Maialfarma Sarkin Musulmai Sultan Sa'ad Abubakar ya sanar da ganin wata a Nigeria.

Ranar Lahdi 30/3/ 25 itace ranar Sallar Azumi ta shekarar 1446/2025

Allah ya karbi kyawawan aiyukan da aka gabatar. Ameen

Jibwis Nigeria

LABARI CIKIN PHOTONACommittee Da'awah Na Imam Malik Islamic Center karkashin Jagorancin Sheikh Prof. Muhammad Alhaji Abu...
26/02/2025

LABARI CIKIN PHOTONA

Committee Da'awah Na Imam Malik Islamic Center karkashin Jagorancin Sheikh Prof. Muhammad Alhaji Abubakar sun Gudanar da taron Kara wa juna sani akan Salon "Fassarar Al-Qur'ani Mai Girma'', wa Malamai wadda zasu gabatar da Tafseer A watan Ramadan

Manya manyan Malamai da kuma dalibai ilmi harda ma wasu daga Cikin attajirai Sun halarci taron.

Taron ya Gudana ne a dakin Taro Na Muhammad Kafaran, Dake Cikin Imam Malik Islamic Center, Maiduguri Jihar Borno, Nigeria.

ALLAH yabada iKon Aiki da abinda aka ji kuma aka saurara, ALLAH yasada mu da Ramadan ya bamu iKon ribanta

Hassan Bulama Abu Khadeejah ...✍️

LARABA
27-Sha'aban-1446H
26-February-2026CE

SUNAYEN MALAMAI DA JIBWIS TA TURA WURAREN TAFSIRIN WATAN RAMADAN NA SHEKARAR 1446/2025 A JIHOHIN NIJERIYA DA ƘASASHEN ƘE...
26/02/2025

SUNAYEN MALAMAI DA JIBWIS TA TURA WURAREN TAFSIRIN WATAN RAMADAN NA SHEKARAR 1446/2025 A JIHOHIN NIJERIYA DA ƘASASHEN ƘETARE.

1-Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da Alaramma Nasiru Salihu Gwandu. Jimeta, Adamawa

2-Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Muhammad Jalingo da Alaramma Musɗafa Isa Jalingo. Jalingo, Taraba.

3-Sheikh Usman Isa Taliyawa Gombe, da Alaramma Abubakar Muhammad. Gombe, Gombe.

4-Sheikh Abbas Muhammad Jega da Alaramma Abubakar Adam. B/Kebbi, Kebbi

5-Sheikh Barr Ibrahim Sabi'u Jibia da Alaramma Aminu Salisu Jibiya. Jibiya, Katsina.

6-Sheikh Dr. Yakubu Musa Hassan da Alaramma Usman B/Kebbi. Masjid Kandahar, Katsina.

7-Sheikh Habibu Yahaya Ƙaura da Alaramma Nasiru Abdullahi. Katsina, Katsina.

8-Sheikh Dr. Muhammad Kabiru Haruna Gombe da Alaramma Ahmad Suleiman, Masallacin JIBWIS HQ, Abuja.

9-Prof Abdullahi Sale Pakistan da Alaramma Engr Aliyu Burga, Abuja, Abuja.

10-Sheikh Dr. Isma'il Kumo da Alaramma Salihu Mukhtar, Zariya, Kaduna.

Domin ci gaba da ganin sauran sunayen da aka tura, sannan nan...https://jibwisnigeria.digisoft.com.ng/Tafseer.php

Jibwis Nigeria

28/01/2025

"idan aikin alkhairi za kayi s**ar mai s**a kar yasa ka ja da baya ba"

Shaikh Muhammad Kabir Haruna Gombe

KAI TSAYE: DAGA SHELKWATAR IZALA TA ƘASA A ABUJA NAJERIYAMuhadara Me Taken: "QUR'ANIC CONVENTION"Sheikh Dr MUHAMMAD KABI...
28/01/2025

KAI TSAYE:
DAGA SHELKWATAR IZALA TA ƘASA A ABUJA NAJERIYA

Muhadara Me Taken: "QUR'ANIC CONVENTION"

Sheikh Dr MUHAMMAD KABIRU HARUNA GOMBE

Tare da Alaramma: AHMAD SULAIMAN IBRAHIM KANO

Yusuf Idris Bugawa

Labari cikin Photuna Tawagar JIBWIS Borno takai ziyara ga DPO yan Sanda dake kula da shiyar Karamar hukumar Dikwa. Tawag...
26/01/2025

Labari cikin Photuna

Tawagar JIBWIS Borno takai ziyara ga DPO yan Sanda dake kula da shiyar Karamar hukumar Dikwa.

Tawagar tayi addu'a da fatan nasara ga yan sanda da suke bakin aiki.

Allah yabada lada.

JIBWIS Borno
Social Media Directorate.

Address

Dala Alamderi Tsangayar Baburawa Masjid
Maiduguri
759423

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadiq Abakar Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sadiq Abakar Tv:

Shortcuts

Share