New Dawn Baptist Church V/I Hausa

New Dawn Baptist Church V/I Hausa MARABA DA ZUWA NEW DAWN BAPTIST CHURCH

WAHAYIN MU:
Tana neman bayyana Yesu, Tad da mutane, da Gina Al'umma.

MANUFARMU:
Manufarmu ita ce kafa Ubangiji Yesu Kiristi, Daukaka shi ta wurin Sujada mai cike da Ruhu,
Ba mutanensa tanadi ta hanyar rayuwa ta gaskiya mai canza Al’amura, Da yin Bishara ta hanyar salon rayuwa mai tushe na Littafi Mai-Tsarki da ke tushen kalmar Allah. KIMARMU CIKAKKE CE:
Muna kulawa da juna da kuma, muna darajanta kowa wane mutum. Muna rayuwarmu cikin hidima ga Kristi da kuma muna

jin daɗin bauta masa matuka, domin duka a ƙarƙashin cikakken ikon Kalmar Allah. MUNA GAYYATARKU DA KU YI SUJADA HADA HANNU DA MU
LAHADI:
Sashin Turanci: 8 na safe
Makarantar Lahadi: 10 na safe
Sashen Hausa: 11 na safe

LARABA:
Sashen Hausa Sujadar Tsakiyar mako: 5:00 na yamma
Sashen Turancii Tsakiyar mako: 6.30 na yamma

25/07/2026

UWAYE MASU BIYAYA GA MAZAJEN SU

24/07/2026

UWA MAI FUSHI TAKAN RUSHE GIDA

CIKIN BAYYANA SHAIDAR ALLAHNTAKA DA TABAICI GA ALLAH
24/07/2026

CIKIN BAYYANA SHAIDAR ALLAHNTAKA
DA TABAICI GA ALLAH

22/07/2026

SUJADAN TSAKIYAR MAKO 22ND YULI 2026

22/07/2026

YADDA ZAMU ZAMA DA KWARJINI

22/07/2026

MENENE KE KAWO RASHIN BANGASKIYA A RAYUWARMU?

21/07/2026

FARIN CIKI CIKIN KASANCEWAR ALLAH BA GA YALWA(1)

21/07/2026

TUNA DA AMINCIN ALLAH, KA YI BEGE

21/07/2026

IDAN KANA ZAMAN DUNIYA KA GODE ALLAH (RE-POST)

21/07/2026

BA K**A DA KAI ALLAH - GLOBAL MISSION SINGERS (RE-POST)

Address

Prince Yomi Daramola Street, Dideolu Estate, Oniru, Victoria Island
Lagos
110001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when New Dawn Baptist Church V/I Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share