Masjid Al-kulafa'u Rasheedun Agege Lagos

Masjid Al-kulafa'u Rasheedun Agege Lagos Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masjid Al-kulafa'u Rasheedun Agege Lagos, Religious organisation, Alfanla, Lagos.

30/04/2025

Don sa mun complete
Muhadara da
Prof Sani Umar R/Lemu ya gabatar a Lagos
Mai take: Dukiya ta halal a hannu Nagari 08034767738

Yau ne fa insha'Allah ku kasance da mu domin kallon Muhadara kaitsye insha'Allah.
30/04/2025

Yau ne fa insha'Allah ku kasance da mu domin kallon Muhadara kaitsye insha'Allah.

BAN HAKURI DA KUMA SABUWAR SANARWAMuna bawa Al-umma hakuri ka rashi gabatar da muhadara da muka sanar da za a gabatar Ta...
29/04/2025

BAN HAKURI DA KUMA SABUWAR SANARWA

Muna bawa Al-umma hakuri ka rashi gabatar da muhadara da muka sanar da za a gabatar Talata 29/04/2025 Wanda Malaminmu Porf Muhd Sani Umar R/Lemu ze gabatar saboda wani dalilin da baza a iya kauce me ba, maimako haka muna sanar da ku cewa an mai da muhadara zuwa ranan laraba 30/04/2025.
Allah ya bamu ikon zuwa ya kuma sa mu anfana da abinda zamu ji Amin.

29/04/2025

Muna bada hakuri
Muhadara da
Prof Sani Umar R/L
Ze yi yau an dage sai gobe
Bayan magarin zuwa isha'i saboda wani uzirin na dole
Fatan za'a yi mana afwa

SANARWA TA MUSAMMAN GA MUTANEN LAGOS .
28/04/2025

SANARWA TA MUSAMMAN GA MUTANEN LAGOS .

SANARWA TA MUSAMMAN GA MUTANEN LAGOS DA KEWAYEMuna yiwa al'ummar Musulmin Lagos albishirin cewa Malaminmu, Prof Muhd San...
28/04/2025

SANARWA TA MUSAMMAN GA MUTANEN LAGOS DA KEWAYE

Muna yiwa al'ummar Musulmin Lagos albishirin cewa Malaminmu, Prof Muhd Sani Umar R/Lemu Kano zai kasance a unguwar Agege da ke jahar Lagos gobe talata 29/04/2025 domin gabatar da Muhadara.

Masha Allah Munsaurari Tafsirin Al-qu'ani Daga Shaikh Ibrahim Musa ( Alkisa'i.)Allah yaqara Fahimta🙏🤲
23/04/2025

Masha Allah

Munsaurari Tafsirin Al-qu'ani Daga Shaikh Ibrahim Musa ( Alkisa'i.)

Allah yaqara Fahimta🙏🤲

Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi Yau 27 ga watan Ramadan 1446AH 2025 sheikh Dr Salihu Muhammad Barau tare da...
28/03/2025

Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi

Yau 27 ga watan Ramadan 1446AH 2025 sheikh Dr Salihu Muhammad Barau tare da Alaramma Tukur Jekada sun rufe tafsirin Qur'ani a Massallacin khula'fa,u Rasheedin dake unguwar Agege a Jahar Lagos

Allah yasakamusu da Alkhairi.🤲

Alhamdulilah As Shaikh Completed the Tafsir Quran of RAMADAN 2025 (Women section )
27/03/2025

Alhamdulilah
As Shaikh Completed the Tafsir Quran of RAMADAN 2025 (Women section )

Alhamdulillah Yadda Shaikh Dr Salihu Barau tarada Alaranman Tukur Jakada S**a mikawa MARAYU kayan Sallarsu.Allah Yasaka ...
26/03/2025

Alhamdulillah

Yadda Shaikh Dr Salihu Barau tarada Alaranman Tukur Jakada S**a mikawa MARAYU kayan Sallarsu.

Allah Yasaka da Alkhairi🤲

23/03/2025

ABUBUWAN DA SUKE BATA I'ITIKAFI

A yau talata 23 Ramadan bayan an gama tafsirin Mata kwamitin marayu na Mata na masallacin Al-kulafa'u Rasheedun s**a rab...
02/04/2024

A yau talata 23 Ramadan bayan an gama tafsirin Mata kwamitin marayu na Mata na masallacin Al-kulafa'u Rasheedun s**a rabawa wasu daga cikin marayu abinci da kayan sallah da kudin dinki, wanda malami mai tafsir Dr Salihu Muhammad Barau Jalingo Ya jagoranci raba kayan.

Address

Alfanla
Lagos
234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Al-kulafa'u Rasheedun Agege Lagos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share