Ya damu da kowane yanayi na rayuwar ku - da, yanzu, da nan gaba. Allahnmu Uba, yana darajarta ku ƙwarai. Ɗansa, Yesu Kristi, ya mutu domin ku dandana ƙaunarsa. Ruhu Mai Tsarki yana nan domin ya taimake ku yi rayuwa mai cike da alheri. Da fatan zaku bar ƙaunarsa da alherinsa su cika rayuwar ku. Muna son ku kuma muna nan a dominku. WAHAYIN MU:
Tana neman bayyana Yesu, Tad da mutane, da Gina Al'umma.
MANUFARMU:
Manufarmu ita ce kafa Ubangiji Yesu Kiristi,
Daukaka shi ta wurin Sujada mai cike da Ruhu,
Ba mutanensa tanadi ta hanyar rayuwa ta gaskiya mai canza Al’amura,
Da yin Bishara ta hanyar salon rayuwa mai tushe na Littafi Mai-Tsarki da ke tushen kalmar Allah. KIMARMU CIKAKKE CE:
Muna kulawa da juna da kuma, muna darajanta kowa wane mutum. Muna rayuwarmu cikin hidima ga Kristi da kuma muna jin daɗin bauta masa matuka, domin duka a ƙarƙashin cikakken ikon Kalmar Allah. MUNA GAYYATARKU DA KU YI SUJADA HADA HANNU DA MU
LAHADI:
Binciken Littafi Mai Tsarki: 10am na safe
Sujadan Lahadi: 11am na safe
LARABA:
Sashen Hausa Sujadar Tsakiyar mako: 5:00 na yamma
Sashen Turancii Tsakiyar mako: 6.30 na yamma
Ku biyo mu a duk dandalinmu na sada zumunta. Ku so tashanmu na YouTube, Facebook da Tiktok
KA BAYAR, DON BISHARAR ALLAH
1. Domin Aikin Gini
Sunan Asusu: New Dawn Baptist Church
Lambar Asusu: 0008536672
Bank: GTBank
2. Domin Yada Bishara
Sunan Asusu: New Dawn Baptist Church
Lambar Asusu: 1100182837
Bank: Bowen Microfinance Bank Ltd
3. Baiko da Zakka, Kyauta & iri
Sunan Asusu: New Dawn Baptist Church
Lambar Asusu: 1017266526
Bank: Zenith Bank
4. Hidimar kulawa da jin dadin Jama’a
Sunan Asusu: New Dawn Baptist Church Cares
Lambar Asusu: 1224700921
Bank: Zenith Bank
2 KORINTIYAWA 9:10-11
Shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, ya riɓanya shi, ya kuma yawaita albarkar ayyukanku na alheri. Za a wadata ku ta kowace hanya, domin ku riƙa bayarwa a yalwace, bayarwar nan kuwa da za ku yi, za ta zama sanadin godiya ga Allah ta wurinmu.