Voices Of the Christian Martyrs

Voices Of the Christian Martyrs Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Voices Of the Christian Martyrs, Religious organisation, 42 OLOWU Street IKEJA, Lagos.

KOYARWAI1. WANE NE KRISTA....?2. MENE NE KRISTANCI....?3. EKILISIYA DA KRISTANCI AYAU...!4. LITTAFI MAI TSARKI......!5. ...
15/02/2025

KOYARWAI

1. WANE NE KRISTA....?
2. MENE NE KRISTANCI....?
3. EKILISIYA DA KRISTANCI AYAU...!
4. LITTAFI MAI TSARKI......!
5. MENE NE LITTAFI MAI TSARKI.....?
6. AMFANIN LITTAFI MAI TSARKI....!
7. MUSILINCI DA ABINDA YA KUNSA...!
8. WANE NE PASTOR......?
9. MATSAYIN PASTOR DA AIKIN SA..!
10. MEMBOBI....!

BUDE IDON MU NA RUHANIYA

Duk acikin satin mu na Wannan Kwambenshen da zamuyi.

Almasihu ya bada iKon kasancewa Amin 🙏

May the lord to it to you as you want it my leader
09/09/2024

May the lord to it to you as you want it my leader

12/04/2024

Join our Whatsapp

03/04/2024

WE LOVE YOU
BUT GOD LOVES YOU MORE

KU INA ALAMAR ADDININ KU TAKE ?Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Almasihu Yesu Ubangijin dukkan Halittu shugaban bang...
22/02/2024

KU INA ALAMAR ADDININ KU TAKE ?

Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Almasihu Yesu Ubangijin dukkan Halittu shugaban bangaskiyar da Kuma Mai kammala ta
tsarki da aminci ga Manzannin sa tsarkaka amintattu da magoya bayan su cikin Addini da gaskiya.

Rigunan mu da logo na churches dana kungiyoyin Krista dake nuna Almar cewa mu Krista ne.
Haku shafunan mu na kafafen sada zumanta ( social media ) cike suke da hotuna da logogi ( logo's ) na Krista

Amma a zaman mu da mutane, da mu'amular mu ta yau da kullum dasu, wace irin Alamace ta Krista a Rayuwar mu da za'a gane ?

ba'a a taba zama Cikkaken Krista babu Alamin ( Alama ) Addinin Kristanci a Rayuwar mutum.

A maimakon Alama Mai kyau sai ma marar kyau muke ajiyewa

misali:-
idan kaga mace babu dan kwali, tasa riga da wando ko wani guntun skirt, ta kawo Karin gashi ta saka anyi kitson har gadon bayan ta,
ka fadi gaskiya kacire son zuciya idan kaga wannan Shigar ( Dressed ) din yar wace Addini zaka ce ?

gaskiyar itace " KRISTA ZA KACE " ko da yake ba duka Krista ne haka Amma abinda yasa aka ake kallon mu da wannan alama shine mafi rinjaye daga cikin Yan uwa mata suna rike da wannan alama tasa sutura marar dacewa me.

mu dauki Alamin Addini daga littafi mai tsarki, ba daga Yan duniya batattu masu halakarwa ba.

Kai da kake karanta wannan rubutu wane hali kake dashi da ya zama alami Mai kyau ga wadanda ba ktistaba ?
Wanda da angani ansan cewa tabbas Krista ne kawai zai iya yin wannan halin.

ba wai babu halin bane akwai su da yawa, a da, in anga an Zalunci mutum ya yafe za'ace wannan mutum Krista ne, domin Krista baya ramuwa, Kuma baya daukar fansa, ko kuma yasa mutum ya biya shi, idan an yi Masa barna.

" MENE NE ALAMAR KA TA ZAMA KRISTA NA GARI ?"

Muyi aiki nagari ba alama ta logo kota rubuta suna a bayan riga kawai ba.

" Muna takira Shekaru da yawa akan cewa BAMU YARDA DA ZULUNCI BA kuma BAMA TARE DA MAI ZALUNCI muna kuma kiran kowa da k...
08/12/2023

" Muna takira Shekaru da yawa akan cewa BAMU YARDA DA ZULUNCI BA kuma BAMA TARE DA MAI ZALUNCI muna kuma kiran kowa da kowa mu hadu mu yaki Zalunci don tabbar da Adalci. "

~ His Eminence
Rev. Dr. Zion Sarat Solomon

Oh Lord bear us witness that we love Rev. Zion Sarat Solomon and we believe him as your servant and we also believe in t...
10/09/2023

Oh Lord bear us witness that we love Rev. Zion Sarat Solomon and we believe him as your servant and we also believe in the massage you send him with

05/09/2023
05/09/2023

Very soon
My leader is coming!!!

05/09/2023
SHAWARA GA GWAMNATIDukkan Yabo da godiya da isa da daukaka sun tabbata ga Almasihu Yesu Ubangijin dukkan halittuGatan mu...
27/08/2023

SHAWARA GA GWAMNATI

Dukkan Yabo da godiya da isa da daukaka sun tabbata ga Almasihu Yesu Ubangijin dukkan halittu
Gatan mu kariyar mu bangon dafawar mu shugaban bangaskiyar mu da Kuma Mai kammala ta

Tsarki da aminci su tabbata ga Manzannin sa tsarkaka amintattu da wadanda sukabi bayansu da kyautatawa Amin

Bai k**ata gwamnati ta shiga sabanin fahimtar dake tsakanin malamai ko Pastorci ba, misalin al'amarin Shek Dr. Abdul-Jabbar da kuma, Shek Dutsen tanshi

Dalilin wannan maganar nada alaka da tsaro da Kuma son zaman lafiya a kasar mu Nigeria Mai Albarka

Tuna tarihin Shek. Malam Muhammad Marwa (Mai tatsine)
Da kuma Shek Muhammad Yusuf (Boko Haram Leader)
Fushi da tunanin rashin adalcin gwamnati ne ya haddasa wannan rikicin, Wanda ya jawo rasuwar da yawa daga cikin jagororin Alumma irin su shi Shek Muhammad Marwa, da mabiyan sa
Shek Ja'afar Mahmood Adam Kano
Da Kuma Abu Abdul-Rahman Shek Muhammad Auwal Albany Zaria
Haka Kuma ya faru da wasu Yan uwa mabiya dariqar Shek Ahmed Tijjani a Gaidam badan an samu Shugabani masu nutsuwa ba to da anyi aika aika
Haka Kuma tsakanin Shek Al'allama Shek Ibrahim Zakzaky a 2015
Da Kuma shi Amirul Waizeena Shek Abdul-Jabbar Kano

Shawarar shine
Babu ruwan Constitution da Hadisai ko Kuma wani Abu dake a addini
Don tabbatar da zaman lafiya sai gwamnati ta Jagoran ci Malaman addini don tusa kewar kowane Mai wata da'awa gaba har sai ya tabbatar da abinda yake ikirari Yana Kira akai
Da cikakken yanci
Akuma bar kowa ya yayi addinin sa matukar ba zai kawo tada hankali ba

Kada gwamnati ta yarda da gamayyar makaryata ta k**a wani mutum don biyan bukatar kansu,
Bari gwamnati ta zama a tsakiya da Kuma aikata adalci
Wani zai ce Ina ruwa na da wannan matsalar Amma idan ta taso zata taba Wanda baiji bai gani ba tawurin kashe shi, ko lalata dukiyar sa ko dakatar da kasuwancin shi na wani lokaci
Tahaka zamu Sami dauwamammen zaman lafiya

Rev. Zion Sarat SolomonRev. Zion Sarat Solomon Zion Sarat Solomon

MUN SALLAMA MAKAMuna fatan Alheri ga shugabancin ka gare mu cikin Almasihu YesuMun Mika wuya bama jayayyaKa kare mutumci...
07/08/2023

MUN SALLAMA MAKA

Muna fatan Alheri ga shugabancin ka gare mu cikin Almasihu Yesu

Mun Mika wuya bama jayayya

Ka kare mutumcin ka
Kace mu kare mutumcin mu
Kuma ka kare mutumcin
Kace Kar muci mutumcin kowa akan mu ko a kanka

Muna maka addu'a Almasihu ya kare maka mutumcin ka

Address

42 OLOWU Street IKEJA
Lagos

Telephone

09060120102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Voices Of the Christian Martyrs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share