Majalisar Malamai, Jibwis Agege

Majalisar Malamai, Jibwis Agege Da'awa and preaching council of Jama'atu Izalatil bidi'ah wa iqamatis sunnah, Agege Lagos Nigeria

*JIBWIS AGEGE LAGOS**Wa'azin Goron Sallah.*Take: *Bayan Ramadan Sai Miye?*Wallafa:*Abubakar Muhammad Isa Albarnāwiy.*Mai...
29/03/2026

*JIBWIS AGEGE LAGOS*

*Wa'azin Goron Sallah.*

Take: *Bayan Ramadan Sai Miye?*

Wallafa:
*Abubakar Muhammad Isa Albarnāwiy.*

Mai Gabatarwa:
*Ibrahim Musa Al-Kisa'i*

Ta'aliƙi:
*Sheikh Abubakar Taraba*

Wuri: *Masjidus Salaafiyyah Agege.*

Lokaci: *Tsakanin Magrib/Isha*

Rana: *LAHAD 10/10/1447AH - 28/03/26*

Jawabin Rufewa: *Sheikh Bukhari Ya'aƙub*

https://www.facebook.com/jibwisulamacouncilagege

14/01/2026

*Wa'azin Maluma*
JIBWIS_AGEGE_LAGOS
24-07-1447AH/14-01-2026

Guri: *Masallacin AL-KHULAFA'UR-RASHIDŪN, Agege Lagos*

Gabatarwa: *Dr Usman Gidaɗo*
(Dept Architecture ABU Zaria)
Maudu'i: *Sallah da Muhimmancinta*

Ta'aliƙi: *Sheikh Muhammad Buhari Malami*
(Dept of computer Engineering, ABU Zaria)

Jawabin Rufewa: *Sheikh Bukhari Ya'aƙub*

https://www.facebook.com/jibwisulamacouncilagege

*Wa'azin   Maluma*JIBWIS_AGEGE_LAGOS24-07-1447AH/14-01-2026Guri: *Masallacin AL-KHULAFA'UR-RASHIDŪN, Agege Lagos*Gabatar...
14/01/2026

*Wa'azin Maluma*
JIBWIS_AGEGE_LAGOS
24-07-1447AH/14-01-2026

Guri: *Masallacin AL-KHULAFA'UR-RASHIDŪN, Agege Lagos*

Gabatarwa: *Dr Usman Gidaɗo*
(Dept Architecture ABU Zaria)
Maudu'i: *Sallah da Muhimmancinta*

Ta'aliƙi: *Sheikh Muhammad Buhari Malami*
(Dept of computer Engineering, ABU Zaria)

Jawabin Rufewa: *Sheikh Bukhari Ya'aƙub*

https://www.facebook.com/jibwisulamacouncilagege

*Wa'azin   biyu biyu na*JIBWIS_AGEGE_LAGOS21-07-1447AH/11-01-2026Guri: *Masallacin Abbāsiyyah, Agege Lagos*Maudu'i: *Was...
12/01/2026

*Wa'azin biyu biyu na*
JIBWIS_AGEGE_LAGOS
21-07-1447AH/11-01-2026

Guri: *Masallacin Abbāsiyyah, Agege Lagos*

Maudu'i: *Wasiyya da hukunce-hukuncenta*

Gabatarwa: *Ibrāhim Musa Al-kisa'i*

Ta'aliƙi 1: *Sheikh Abubakar Taraba*

Ta'aliƙi 2: *Sheikh Abdul-Azeez Murtada*

https://www.facebook.com/jibwisulamacouncilagege

*Wa'azin   biyu biyu na*JIBWIS_AGEGE_LAGOS01-07-1447AH/21-12-2025Guri: *Masallacin Abbāsiyyah, Agege Lagos*Maudu'i: *Miy...
22/12/2025

*Wa'azin biyu biyu na*
JIBWIS_AGEGE_LAGOS
01-07-1447AH/21-12-2025

Guri: *Masallacin Abbāsiyyah, Agege Lagos*

Maudu'i: *Miyagun ɗabi'un ƴan Adam guda 2 da hanyoyin 8 Na magancesu*

Gabatarwa: *Ibrāhim Musa Al-kisa'i*

Ta'aliƙi: *Sheikh Abubakar Taraba*

https://www.facebook.com/jibwisulamacouncilagege

*SANARWA* ❗insha'Allah  Shaikh Ustaz Dr. SALIHU BARAUZaigabatar da Muhadara.Rana:- Gobe Lahidi 02- 11- 2025Guri:- Masall...
01/11/2025

*SANARWA* ❗

insha'Allah Shaikh Ustaz Dr. SALIHU BARAU
Zaigabatar da Muhadara.

Rana:- Gobe Lahidi 02- 11- 2025
Guri:- Masallacin KHULAFA'U RASHIDEEN, AGEGE
Lokaci:- Bayan Magariba

Allah yabamu Ikon Zuwa 🤲🏻

✍️ *Abu Nurussalam*

**SANARWA!  *SANARWA!! *SANARWA!!!* Malama ZAINAB JAFAR MAHMUD ADAM HafizahallaZatagabatar da Karatu na Mata zalla.Rana:...
01/11/2025

**SANARWA! *SANARWA!! *SANARWA!!!*

Malama ZAINAB JAFAR MAHMUD ADAM Hafizahalla

Zatagabatar da Karatu na Mata zalla.

Rana:- Gobe Asabar 01/11/2025
Guri:- Fitjoy Hall
Lakaci:- 4:00pm

( Allah yakai Rahma ga SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM) Ameen

WATA MAKARANTA TA KARAMA SHUGABAN KUNGIYA SHEIKH MAL ABDUL'AZEEZ MURTADA SA'ID,Daga Abubakar Musa,Wata makarantar Gwamna...
30/08/2025

WATA MAKARANTA TA KARAMA SHUGABAN KUNGIYA SHEIKH MAL ABDUL'AZEEZ MURTADA SA'ID,

Daga Abubakar Musa,

Wata makarantar Gwamnatin legas ta karrama Shugaban kungiyar Izalar karamar hukumar Agege Jibwis Agege Branch Lagos. Sheikh mal Abdul'Azeez Murtada Sa'id. da lamban yabo.

Makarantar Mai suna
(LAGOS STATE COOPERATIVE COLLEGE) makarantar tace tayi wannan karramawar ne saboda gudurmuwar da kungiyar izala ke bawa dalibai da malaman wannan makarantar ke samu
karkashin jagorancin Shugaba Sheikh mal Abdul'Azeez Murtada,.

Wanda ya wakilci Shugaba Sheikh Abdul'Azeez zuwa amso wannan kyautar sakataren kungiyar Mal Muhammad ishaq, (Al-Huda) tare da shi akwai Mal Aliyu yusuf. Mataimakin Shugaba na biyu (II) da Alh Murtala inuwa, Shugaban kwamitin ayyuka,

Muna addu'a Allah ya karbi ayyukan mu na ibada Ameen.

JIBWIS AGEGE;🇳🇬

Wa'azin   Babba 1446AHJIBWIS_AGEGE_LAGOSMasallacin Sahābah, Agege Lagos Sheikh Bukhari Ya'aqub
15/06/2025

Wa'azin Babba 1446AH
JIBWIS_AGEGE_LAGOS
Masallacin Sahābah, Agege Lagos
Sheikh Bukhari Ya'aqub

Wa'azin Sati*JIBWIS AGEGE LAGOS*Lahadi, 05-12-1446AH/01-06-2026Gabatarwa: *Ibrāhim Al-kisa'i.*Maudu'i- *Kwanaki goman zu...
01/06/2025

Wa'azin Sati
*JIBWIS AGEGE LAGOS*
Lahadi, 05-12-1446AH/01-06-2026

Gabatarwa: *Ibrāhim Al-kisa'i.*

Maudu'i- *Kwanaki goman zulhijjah*

Ta'aliƙi- *Sheikh Abubakar Taraba.*

Masallacin Alfa, Gwagulori, Agege Lagos

https://www.facebook.com/jibwisulamacouncilagege

Eidul-Adhā 1446AH
30/05/2025

Eidul-Adhā 1446AH

Address

2, Abbasiyya Masjid, Marcaz/Agege
Lagos
100005

Telephone

+2348023225158

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majalisar Malamai, Jibwis Agege posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Majalisar Malamai, Jibwis Agege:

Share