Falalar Zikiri da Karatun Malaman Sunnah

Falalar Zikiri da Karatun Malaman Sunnah Hazbunallahu wani’imal Wakeel . Yada karatun addinin musulunci

Allahu Akbar
23/05/2026

Allahu Akbar

22/05/2026

Aduar Ranar Arfa

22/05/2026

Ranar daza a zagaye gawar mu ana kuka ya Allah kasa mu kuma farinciki muke
Da Haduwar mu dakai ya
Allah Aameen

22/05/2026

Idan zakuzaba shugaba kuzabi Shugaba mai addini,ba shugaba dan duniya ba.

18/05/2026

Allah bai hana mata fitaba

18/05/2026

Kamar yadda Allah yake juya dare zuwa rana 🌒☀
Yaa ubangiji ya juyar da damuwar kowa 😭😭 zuwa farin ciki 🤲🤲

17/05/2026

Iyaye adinga hakuri da yaya

16/05/2026
16/05/2026

Allah ya karemu gabakidaya !
Don Allah yan uwa maza yanzu ba dole bane idan bakasan mutumba ya mikoma hannu kuyi masabaha wajen gaisuwa,inkuma yazama dole a locacin toh kuyi kokari kudinga yin bismillah acikin zuciyar ku sabida kariya daga sharri na mutum koh sharrin aljan.jiya bayan sallar isha na hadu da wani mutum yayi kokarin muyi musabaha amma Gaskiya ban bashi hannu ba,kawai dai na amsa mishi sallama ne kawai.san nan adinga koyawa yara kanana azkhar kafin sufita waje,kozuwa masjid,makaranta,school etc.

14/05/2026

Aameen
13/05/2026

Aameen

Address

8 Okunola Street Agege
Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Falalar Zikiri da Karatun Malaman Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share