Jibwis Agege

Jibwis Agege Jama'atu Izalatil bid'ah wa'iqamatis sunnah. Islamic Organisation for Eradicating Innovation And Establishing Sunnah.

31/01/2024
ALHAMDULILLAH; ALHAMDULILLAH;AIKI TAKANKAMA MAHADAMIN SUNNAH NAN  DAI,Muna Adu'a Allah yabashi ikon kanmala wannan aikin...
31/01/2024

ALHAMDULILLAH; ALHAMDULILLAH;

AIKI TAKANKAMA MAHADAMIN SUNNAH
NAN DAI,

Muna Adu'a Allah yabashi ikon kanmala wannan aikin lafiya Ameen,

JIBWIS AGEGE 🇳🇬

03/11/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UUN

Sheikh mal,Abdul'azeze Murtada,
Shugaban Kungiyar Izala Jibwis Agege Branch,

A madadin kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'iqamatis Sunnah (JIBWIS AGEGE) Na mika gaisuwar ta'aziyya ga iyalai da yan'uwa da Abokan harziki da ilahirin Al'ummar Garin Agege baki daya bisa babban rashi da aka yi na rasuwar Shehin malami
Sheikh Malam Ayuba, wanda Allah SWT yayiwa rasuwa jiya Alhamis,

Muna addu'a Allah ya jikansa da Rahma, Allah gafarta masa Allah yasa Aljannah ce makoma, Ameen,

Sako daga;
Muhammad Ishaq,
Janar Sakatare Jibwis Agege,

19 Rabi’ul Thani 1445h
3 November 2023,
JIBWIS PRESS,
AGEGE BRANCH MEDIA DIRECTORATE

02/11/2023

SANARWA;

Za'a gabatar da sallar janazan Marigayi Sheikh imam Ayuba,
da karfe biyu da rabi na rana (02:30pm).
A masallacin Juma'a na kan bola dake owo street, Argungu markas Agege, Insha Allah

20/10/2023

Sheikh mal Bashiru Nyandu zai gabatar da sallar juma'ah yau a masallacin Abbasiyya Markas,

19/10/2023

RABA BIREDEN ALHAJI ALIKO DANGOTE FUNDATION;

Cigaba da raba bireden da alhaji aliko Dangoto foundation, karkashin jagorancin shugaban kungiyar Izala ta jahar Lagos SHEIKH MAL SULAIMAN IBRAHIM Imam 1004,

Kwamitin raba bireden ta karama hukumar Agege karkashin jagorancin Shugaban kungiyar Izala
(jibwis Agege) SHEIKH MAL ABDUL'AZEZE MURTADA, a yau alhamis kwamitin ta ziyarci Asibitin orile Agege general hospital dake Agege Orile local.Govt area, Sakataren izala na jibwis Agege SHEIKH MAL MUHAMMAD ISHAQ AL-HUDA, shine ya wakilci shugaban kungiya wanda sakamakon wata uziri babban ta anashi zuwa,

Muna rokon Allah ya saka wa Alhaji Aliko Dangote da alheri Ameen,

Shima Shugaban qungiyar Izala da aka daura wa nauyin rabawa Allah ya saka masa da Alheri ya bashi ikon sauke nauyin da aka daura musu shida mataimakan sa Ameen,

Jibwis Social Media press?
Branch Media Directorate
04/Rabiu'l Thani/1445.
19/October/2023.

15/10/2023

ZIYARAR AIKI; KUNGIYAR IZALA (JIBWIS AGEGE) TA ZIYARCI OFISHIN JAMI'AN 'YAN SANDA MAI LURA DA UNGUWA TA BIYAR (AREA G POLICE COMMAND IKEJA)...

ZIYARAR AIKI; KUNGIYAR IZALA (JIBWIS AGEGE) TA ZIYARCI OFISHIN JAMI'AN 'YAN SANDA MAI LURA DA UNGUWA TA BIYAR (AREA G PO...
15/10/2023

ZIYARAR AIKI; KUNGIYAR IZALA (JIBWIS AGEGE) TA ZIYARCI OFISHIN JAMI'AN 'YAN SANDA MAI LURA DA UNGUWA TA BIYAR (AREA G POLICE COMMAND IKEJA)...

A yammacin yau Asabar, 29 Rabiu'l Awwal 1445H wanda yayi dai-dai da 14 October 2023, Tawagar kungiyar izala Jibwis Agege Branch, taka'i ziyarar aiki a ofishin Jami'an 'yan sanda mai lura da shiyya ta biyar, wato Area G police Command Ikeja,
Sakataren Kungiyar, Malam Muhammad Ishaq Al-huda,, shine ya wakilci Shugaban Kungiya Malam Abdul'azeze Murtada, a bangaren 'yan sanda kuma (S.O Station Officer) shine ya wakilci Area commandan, saboda wata babbar uziri da commandan keda shi.
BUGU DA KARI; Tawagar sun ziyarci Offishin 'yan sanda na
pen cinema police Station da kuma Railway police Station

A karshe malamai dake wannan wuri sunyi addu'o'i na fatan alkhairi ga bakon nasu.

Muma muna addu'ar Allah ya saka masa da alkhairi bisa wannan ziyara mai albarka.

Jibwis Social Media
18-8-2016a

Address

2, Markas Road Agege
Lagos

Telephone

+2347031658338

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Agege posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Agege:

Share