Dan dalin gaskiya jarin kowa

Dan dalin gaskiya jarin kowa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan dalin gaskiya jarin kowa, Church, Anguwan lawan musa ward gashua, Lagos.

04/09/2024

Dillalan mán petir abinda kuke yiwa jama a Allah yayi muku azzalumai makiya talakawa idan talaka zaiyiwa gwamnatin zanga-zanga me zaisa basuyiwa dillan man petir ba.

20/08/2024

Malamai nakira ga al'umma akade kuri'a kuma amaida hankali akawar da masu gasa al'umma baki daya daga madafin iko anemi masu gaskiya darikon amana dayin aiki dan al'umma.

05/08/2024

Bama bukatar duk wani tallafi bukatar yan Nijeriya susayi abinci da sauki da abin masarufi na yau da kullum tallafi siyasa na karnukan siyasa neda masu bam badanci musa kudi musaya da sauki yafi tallafi da bakowa ke ganin saba.

05/08/2024

Duk dan kasa yanada hakin gwamnatin da duba koke koken al'umma dan al'umma ne s**a zabeta kuma idan harta tabbatar da cewa ita hallaciyar gwamnatin ne idan kuwa ba al'umma bane s**a zabeta sai ta gabatar da abida taga dama dan babu batun yancin al'umma shine ake kira k**a karya ko jari hujja.

03/08/2024

Jiki magayi inji wani shugaba da daya gwada shake wuyan talakawa ya kasa kashewa ya mikawa mai kashewa ya kashe danshi yaiya kisa.

26/05/2024

Abba kuma Yusuf idan ganduje baya kano iyalinsa sunan i na karkubasu dan soyake ya tarwatsa kano kar kuyi masa Da wasa ɗan ya gane daruwa ake shayi shugaban jam'iyyar yafi gwamna karfine jamiyar k**a karya.

12/05/2024

Ma'adanai ko wane iri Allah ya saukesu a nigeria dan amfanin al'umma cikin kasar baki daya itace kololuwar kyauta garemu kashi saidai rashin iya bawa kowa hakkinsa da rashin iya jagorancin al'umma da zalunci datayi shura cikin zukatansu har kaga kasar da ake cewa tafi kowace kasa talauci al'umma ta tafi na Nigeria nutsuwa duk talakan Nigeria yakai kololuwar firgicewa dan hadama da baba keren azzaluman shugabannin Nigeria.

25/04/2024

Sannu ahankali mukoma kan sauran kayakin masarufi Dan mufahimci inda azzaluman yan kasuwa suke a fadin Nigeria.

19/04/2024

Sungama bala'insu kuma al'umma sungama azumi sukuma basu daina neman kudi ba yaushene su dan karuna Nigeria zaku dena neman kudi dan talkawa suhuta da bala'inku.

Address

Anguwan Lawan Musa Ward Gashua
Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan dalin gaskiya jarin kowa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category