Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura

Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura Wannan Shafi An Buɗe Shi Ne Domin Yaɗa Karatuttukan Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura (Hafizahullah).

wa zai bawa Allah Rance
30/04/2026

wa zai bawa Allah Rance

15/04/2026

Karatun Littafin Zadul Ma'ad Tare Da Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura Daga Majalisin Ƙofar Gidan Sarkin Kura 👇👇👇

06/04/2026

MUHIMMIYAR SANARWA!

Yau mun wayi gari da Wani Sanarwa da ta fito daga wani Shafi Mai Suna Sunnah Family Tv, Wai Alaramma Malam Zaraddin yana neman Taimako saboda Aurensa!

Wanann Maganar ba gaskiya bace, Alaramma bayyi magana da kowa akan a nema masa Taimako ba, hasalima bai san da maganar ba.

Saboda haka mutane suyi watsi da duk wani batu da zasu gani akan neman Taimako daga wajen Alaramma Zahraddin.

Sanann Maganar Gayyata ma ayi haƙuri, Indai ba'a cikin garin Bauchi kk ba an ɗauke ma, ka taya su Addu'a kawai ya wadatar.

04/04/2026

https://www.facebook.com/share/18P9Cua27c/

*KHUDBAH KHUDBAH KHUDBAH*
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤
*MAI TAKEN:*
* Halin da ƙasa ke ciki da
* shugabanci

*WURI:*
Masallacin jum'ah na JIBWIS markazun-nur farawa hotoro nasarawa LGA Kano State 👆

*TAREDA DA:*
_*Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura*_
_[Hafidhahullah]_
________________________
💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafukanmu danna wadannan links din na kasa -

*WhatsApp*
https://chat.whatsapp.com/I5rg5QzLGAuAEECiYzR1A2

*FACE BOOK*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100064738898519&mibextid=ZbWKwL

*YouTube*
https://youtube.com/?si=YbJahS17CoAE6j2S

✍️ Abdurrahman Ahmad Ahmad
CEO Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura Platforms

01/04/2026

Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura

I've just reached 500 followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏...
01/04/2026

I've just reached 500 followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗🎉

31/03/2026

Link Ɗin Tafsirin Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura Da Yake Gabatarwa a Kowanne Mako a Majlisin Kofar Gidan Sarkin Kura
👇👇👇

26/03/2026
A madadin Uwar Ƙungiyar Jama'atu lzalatul Bid'a Wa Iqamatis Sunnah Reshen Ƙaramar Hukumar Kura Tana Gayyatar Yan Uwa Mus...
25/03/2026

A madadin Uwar Ƙungiyar Jama'atu lzalatul Bid'a Wa Iqamatis Sunnah Reshen Ƙaramar Hukumar Kura Tana Gayyatar Yan Uwa Musulmai Zuwa Wajan Gagarumin Wa'azin Goron Sallah Wadda Zai Gudana a Headquarter Ƙungiyar Wato Masallacin Umar bin Abdul,aziz Dake Hamudi a Cikin Garin Kura,a Ranar Alhamis 07/10/1447 A.H 26/03/2026 Bayan Sallar Magriba Zuwa Isha.
Mai Gabatarwa Shaikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura.
Allah ya Bada Ikon Halarta Amin.

✍️ Abdurrahman Ahmad Ahmad Kura
CEO Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura Platforms

A madadin Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura  Muna Mika Saqon Barka Da Sallah Ga Ɗaukacin Al-ummar Musulmi Na Duniya Da Fatan ...
30/03/2025

A madadin Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura Muna Mika Saqon Barka Da Sallah Ga Ɗaukacin Al-ummar Musulmi Na Duniya Da Fatan Allah Ya Karɓi Ibadunmu,Allah Ya Sanya Mana A Mizanin Kyawawan Ayyuka Amin.
Eid Mubarak
Sign:Abdurrahman Ahmad Ahmad Kura

Alhamdulillah Cikin Ikon Allah Da Rahamarsa a Ranar Juma'a An Gabatar Da Taimakon Marayu Na Karamar Hukumar Gboko Jihar ...
23/03/2025

Alhamdulillah Cikin Ikon Allah Da Rahamarsa a Ranar Juma'a An Gabatar Da Taimakon Marayu Na Karamar Hukumar Gboko Jihar Benue Nigeria Ƙarkashin Ƙungiyar Jibwis Gboko LGA Wanda Ake yi A Duk Shekara,A Bana Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura Shi ya Ƙaddamar da Tallafin Wanda Shine Uwar Ƙungiya JIBWIS ta Ƙasa Ta Tura Domin Gabatar Da Tafsirin Watan Ramadhan 1446/2025 a Karamar Hukumar Gboko LGA Benue State Nigeria,Muna Rokon Allah Ya Saka Da Alkhairi Ya Sanya A Mizanin Kyawawan Ayyuka.
Sign:Abdurrahman Ahmad Ahmad Kura.

Address

Kofar Kudu Kura Local Goverment
Kura

Telephone

+2348163522859

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sheikh. Dr. Ahmad Ahmad Kura:

Share