27/08/2026
Juma'at Kareem: Masallaci da Wuri, Hasken Juma'a 🕌✨
Dan'uwa musulmi, kar ka manta da sunnonin wannan rana mai albarka:
* Tsafta: Yin wankan Juma'a, sanya turare, da tsabtatattun tufafi.
* Karatu: Karanta Suratul-Kahf domin samun haske da albarka.
* Salati: Yawaita yi wa Manzon Allah (SAW) salati daren Juma'a da ranarta
* Halarce Masallaci: Halarta da wuri da sauraron huÉ—uba cikin natsuwa.
* Addu'a: Yawaita roƙon Allah, musamman kafin faɗuwar rana.
fadin Allah madaukakin sarki; "Ya ku waÉ—anda kuka yi imani! Idan aka yi kira zuwa salla a ranar Juma'a, to ku yi hanzari zuwa ambaton Allah..." (Suratu Al-Jumu'ah: 9)
Allah ya karɓi ibadunmu da addu'o'inmu. Juma'at Mubarak! ❤️✨