Mufti Aijma Isah

Mufti Aijma Isah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mufti Aijma Isah, Religious organisation, Akko, Kumo.

01/03/2026

قیام نصف جهان در سوگ شهادت امام خامنه‌ای

Yana Raye bai MutubaKafafen yada labarai na cikin gida a Iran sun Musanta Ikirarin kamfanonin yada labaran Amurka da tur...
28/02/2026

Yana Raye bai Mutuba

Kafafen yada labarai na cikin gida a Iran sun Musanta Ikirarin kamfanonin yada labaran Amurka da turai dake cewa ankashe jagoran juyi juyalin Gwamnatin Musulunci a Iran

Allah ka karemu da kariyar ka ami

Subhanallah Subhanallah Subhanallah!
28/02/2026

Subhanallah Subhanallah Subhanallah!

Abun takaici kafurai masu tinkaho da karfin iko na duniya sun hadu don ganin bayan gwamnatin Musulunci ta Iran Amman wai...
28/02/2026

Abun takaici kafurai masu tinkaho da karfin iko na duniya sun hadu don ganin bayan gwamnatin Musulunci ta Iran

Amman wai kasashen musulmai sune na farko farko wajen s**an Iran don ta mayar da martani kan Isra'ila da wasu kasashen Larabawa da s**a bawa munafukan dakarun Azzaluman kasar da ta addabi musulmai mafaka a karsarsu

Allah wadan naka ya lalace

Bamuda fargaba
28/02/2026

Bamuda fargaba

Kalli yanda harin Iran ya lalata radar na American military base dake alhudaida a Qatar  Allah ka bawa iraniyawa nasaraA...
28/02/2026

Kalli yanda harin Iran ya lalata radar na American military base dake alhudaida a Qatar Allah ka bawa iraniyawa nasara
Amin🙏

Nigeria Stand with Iran 🇮🇷 Nigeria Stand with Iran 🇮🇷 Nigeria Stand with Iran 🇮🇷 Nigeria Stand with Iran 🇮🇷 Nigeria Stan...
28/02/2026

Nigeria Stand with Iran 🇮🇷
Nigeria Stand with Iran 🇮🇷
Nigeria Stand with Iran 🇮🇷
Nigeria Stand with Iran 🇮🇷
Nigeria Stand with Iran 🇮🇷
Nigeria Stand with Iran 🇮🇷

Basuda Burin da ya wuce suga sun kawar da gwamnatin Musulunci wanda Ayatollah Ali Khamenei yake jagorantasunkai hari gid...
28/02/2026

Basuda Burin da ya wuce suga sun kawar da gwamnatin Musulunci wanda Ayatollah Ali Khamenei yake jagoranta

sunkai hari gidan ake tunanin cewa gidan sane sunata yada jita-jita cewa ba'asan inda yake ba zuwa yanzu

Insha-Allah jagora yana cikin koshin lafiya kuma babu abunda ya same shi

Koda ace Ayatollah Ali Khamenei ya mutu akwai irin shi sunfi dubu a Iran abunda bakwason sai kun gani gwamnatin Musulunci

Ya Allah ka bawa ƴan,uwan mu na Iran da Azzaluman dunasaya s**asa agaba don ganin sunga bayan Jamhuriyar MusulunciAllah ...
28/02/2026

Ya Allah ka bawa ƴan,uwan mu na Iran da Azzaluman dunasaya s**asa agaba don ganin sunga bayan Jamhuriyar Musulunci

Allah ka karesu da kariyar ka ka aramusu karfi daga cikin karfin ka ka bayyana ikon ka da buwayar ka da izzar ka akan wadannan azzaliman

Allah ka nuna mana karshen bakin mulkin su ka wannan yaki da s**a cakalo Iran shine dalilin kifewar daular kafurci da zalunci ta ¥ahudu da ₦asara

Allah ka kara hada kan Al'ummar, Musulmi a duk,inda suke ka kawar da sabanin dake tsakanin mu ka hada kawunan mu a kan gaskiya Amin🙏

Banbancin Karatun Turawa da wanda akeyi a kasashen AfricaLokacin da muke karatun secondary school malaman mu suna iya ko...
27/02/2026

Banbancin Karatun Turawa da wanda akeyi a kasashen Africa

Lokacin da muke karatun secondary school malaman mu suna iya kokarin su wajen ganen mun haddace abunda suke koya mana kaman First 20 element Ranen Human Skeleton da zanen Fara da makan tan su

Har muka gama secondary school bamusan meye amfanin first 20 element da akasa muka haddace ba haka zanen da muka koya

Bamu taba yin practical lesson ba ko sau daya duk wani karatu da ake koya mana yana karewa ne a Fefa da biro

Adaidai lokacin da ake matsawa dalibai lamba akasashen mu wajen haddace abubuwa sukuma takwarorin su na turai sunan can alab ana nunawa da fadamusu afanin kowanin elements da s**a haddace

Ko ba'a fadamaka ba kasan waye acikin daban nan zai iya kirkiran wani abu da karatun shi

Allah kasa mudace ka bamu shuwa gabanni na gari amin

Address

Akko
Kumo
771102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mufti Aijma Isah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share