21/09/2026
. A DOKAR MUSABAQAH
Ba'a yadda kowane ɗan takara ya yi musharaka SAMA DA SAU UKU (3) a mataki ɗaya a national ba
Misali:
Ɗan takara ya yi matakin Tafsiri a Yobe, Kebbi da Borno shekaru uku da s**a gabata to ba'a yadda ya sake yin tafsiri a wannan shekara ba sai dai ya je mataki na gaba
Hakama duk sauran matakai
Ga abunda dokar Musabaqah ta shekarar 2025 ta ce
SECTION 1. (Eligibility for Participation in the MFQRN)
No. 10. "A participant is not eligible to participate more than three (3) times in a category"
Ma'ana "Ɗantakara ba ya da damar yin musharaka sama da sau uku (3) a mataki ɗaya"
✍️ National Media