Ilimi Daga Qur'ani da Hadisi

Ilimi Daga Qur'ani da Hadisi Wannan shafi ne domin yaɗa ilimin addinin Musulunci bisa Al-Qur’ani da Sahihin Hadisi, domin tunatarwa, faɗakarwa da gyaran al’umma.

Muna maraba ku bi shafin domin samun ilimi mai anfani akai-akai.

A Z U M I N  A R F A"Azumin ranar Arfah sunnah ce ta Annabi s.a.w, kuma yana daga cikin manyan ayyukan alheri. Hadisai s...
25/05/2026

A Z U M I N A R F A

"Azumin ranar Arfah sunnah ce ta Annabi s.a.w, kuma yana daga cikin manyan ayyukan alheri. Hadisai sun bayyana cewa yana kankare zunuban shekara guda ko makamancin haka."

Sheikh Muhammad auwal Adam albani zaria
(Rahimahullah)
✍️ Majidadi Graphics Da'awah

K Y A U T A“Ita kyauta ba abin da aka ba ka za ka fara kallo ba, zuciyar da ta tuna da kai.”SHEIKH UMAR SHEHU ZARIA (HAF...
23/05/2026

K Y A U T A

“Ita kyauta ba abin da aka ba ka za ka fara kallo ba, zuciyar da ta tuna da kai.”

SHEIKH UMAR SHEHU ZARIA (HAFIZAHULLAH)
✍️ Majidadi Graphics Da'awah
゚viralシ

" Duk wanda kaga Yaci Nasara a duniya Mace Ta Taimake Shi. "SHEIKH UMAR SHEHU ZARIA  ( HAFIZAHULLAH ) ✍️ Majidadi Graphi...
21/05/2026

" Duk wanda kaga Yaci Nasara a duniya Mace Ta Taimake Shi. "

SHEIKH UMAR SHEHU ZARIA ( HAFIZAHULLAH )

✍️ Majidadi Graphics Da'awah
゚viralシ

T U N A T A R W A“Babu fitina a duniya da ta fi mutum ya yi tunanin wayonsa ne yake ba shi abin duniya.”Professor Isa Al...
20/05/2026

T U N A T A R W A

“Babu fitina a duniya da ta fi mutum ya yi tunanin wayonsa ne yake ba shi abin duniya.”

Professor Isa Ali Pantami (Hafizahullah)
✍️ Majidadi Graphics Da'awah

Allah Ya sa mu gane cewa duk wata ni’ima daga gare Shi take.

゚viralシ

" Kada ka yarda ka gane gaskiya, amma da gangan ka kauce mata. "Dr jabir Sani Maihula (Hafizahullah)✍️ Majidadi Graphics...
19/05/2026

" Kada ka yarda ka gane gaskiya, amma da gangan ka kauce mata. "

Dr jabir Sani Maihula (Hafizahullah)
✍️ Majidadi Graphics Da'awah

SALLAR DARE" Daga cikin siffar mutanen kirki, su na yawan yin sallar dare bayan sun yi sallar farillah "Professor Mansur...
18/05/2026

SALLAR DARE

" Daga cikin siffar mutanen kirki, su na yawan yin sallar dare bayan sun yi sallar farillah "

Professor Mansur Isa Yelwa ( Hafizahullah )
✍️ Majidadi Graphics Da'awah

𝑲𝒂𝒌𝒂𝒓 𝑰𝒃𝒂𝒅𝒂 𝑻𝒂 𝑺𝒂𝒌𝒆 𝑲𝒂𝒎𝒂𝒘𝒂𝐖𝐀𝐓𝐀𝐍 𝐃𝐇𝐔𝐋 𝐇𝐈𝐉𝐉𝐀 𝐘𝐀 𝐓𝐒𝐀𝐘𝐀 𝐀 𝐒𝐀𝐔𝐃𝐈𝐀Jama'a mu dage ga ibada a cikin waɗannan kwanaki musamman az...
18/05/2026

𝑲𝒂𝒌𝒂𝒓 𝑰𝒃𝒂𝒅𝒂 𝑻𝒂 𝑺𝒂𝒌𝒆 𝑲𝒂𝒎𝒂𝒘𝒂
𝐖𝐀𝐓𝐀𝐍 𝐃𝐇𝐔𝐋 𝐇𝐈𝐉𝐉𝐀 𝐘𝐀 𝐓𝐒𝐀𝐘𝐀 𝐀 𝐒𝐀𝐔𝐃𝐈𝐀

Jama'a mu dage ga ibada a cikin waɗannan kwanaki musamman azumi. Domin babu wani lokacin da ibada take da alkadari a wurin Allah kamar cikin waɗannan kwanuka guda 10.

Daga cikin dalilin fifikon waɗannan kwanuka a kan sauran kwanakin shekara akwai ibadun da babu su a sauran shekara, kamar aikin Hajji wanda ya ƙunshi tsayin Arafa da kwanukan Minna da Muzdalifa da jifar Jamarát. Ga kuma Ayyamut Tashriƙ da Hadaya da Layya da sauran ayyuka a wurare masu daraja.
Ya Allah! Ka ba mu himma da dagewa kuma ka amsa muna.

Prof. Mansur Sokoto, mni (Hafizahullah)
✍️ Majidadi Graphics Da'awah
゚viralシ

18/05/2026

Saurara Kaji 🧏 👇

゚viralシ

MATASA KUFARKA" Matasa bacci ba naku bane. Idan ka na sonka gina rayuwar ka, Allah ya yi maka albarka, ya tsare ka, ya s...
18/05/2026

MATASA KUFARKA

" Matasa bacci ba naku bane. Idan ka na sonka gina rayuwar ka, Allah ya yi maka albarka, ya tsare ka, ya shiga lamarinka ya baka arziki, Dole sai kun ringa tashi cikin dare "

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
( Hafizahullah )
✍️ Majidadi Graphics Da'awah

17/05/2026

Basmala wajibi ce cikin sallah ko wajen sallah....

Shekh Jafar Mamod Adam Rahimahullah

Address

Katsina
830102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ilimi Daga Qur'ani da Hadisi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share