Sunnah Youth Da'awah Committee Jibia L.G Katsina State

Sunnah Youth Da'awah Committee Jibia L.G Katsina State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sunnah Youth Da'awah Committee Jibia L.G Katsina State, Religious organisation, Masallacin Tashar Aibo Jibia, Katsina.

Mun Bude Wannan Shafi Don Yada Karatukan Malaman Mu Da Sauran Programs Masu Kayatarwa Da Zasu Tasiran Tu A Zukatan Mu
Domin Tuntubar Mu
08167498472
Allah Muke Roko Yayi Mana Jagora Yakara Tsarkake Mana Zukatan Mu Yabamu Ikon Yi Domin Neman Yardar Sa

SUNNAH YOUTH DA'AWA COMMITTEE JIBIA πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½Amadadin Wannan Kwamiti Muna Masu Gayyatar Yan,uwa Wa'azi Da Ta Shir...
03/11/2025

SUNNAH YOUTH DA'AWA COMMITTEE JIBIA
πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
Amadadin Wannan Kwamiti Muna Masu Gayyatar Yan,uwa Wa'azi Da Ta Shirya A MunaSabar Dan,uwa Malam K**al Sabi'u Da Allah Ya Azurta Sa Da Samun Karuwa Ta Haihuwa K**ar Haka

πŸ‘‰ Wa,azi Tsakanin Magrib Zuwa Isha'i A
Masallacin America Dake Guda Da Gidan Baba Hami
Date 3/11/2025 A Yau Kenan (LITININ)
πŸ‘‰ Wa,azin Walima A Kofar Gidan Malam K**al Sabi'u Dake A Dakali Santar Gidan Alh Hamisu Soli Jibia
Date 4/11/2025 A Gobe (Talata)
Time 4:30pm
Allah Yabada Ikon Halarta Ameeen Akwai Malamai Da Alarammomi Sai Baki Na Musanman In Sha Allah
Karku Bari A Baku Labari

*MARKAZU ZAIDI BN THABIT LI TAHFIZIL QUR'AN JIBIA* πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½ *SUMMER CLASS FOR HURUFUL HIJAA'I* Tana Sanar Da Iya...
15/10/2025

*MARKAZU ZAIDI BN THABIT LI TAHFIZIL QUR'AN JIBIA*
πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½πŸ‘†πŸ½
*SUMMER CLASS FOR HURUFUL HIJAA'I*
Tana Sanar Da Iya'yen Yara Ta Bude Ajin *SUMMER CLASS FOR HURUFUL HIJAA'I* A Kwana 14
Ina Yan'uwa Matasa Maza Da Mata Hadda Yara Maza Da Mata Da Suke Sha,awar Koyon Yanda Zasu Tada Baki Na Alqur'ani Ga Dama Ta Samu A Cikin Kwana 14 (Two Weeks) Insha Allah Tare Da Bayar Da ( *Certificate* )
πŸ”ΈRanar Da Za'a Fara Karatu 20/10/2025 (Monday )
πŸ”ΈLokuttan Karatun
LITININ,TALATA,LARABA, ALHAMIS
Amma Anan Time Ya Banbanta Ga Masu Zuwa Karatun Boko Ga Yanda Tsarin Zai K**a
◼️(7:00am - 11:00pm ) Wadanda Basu Zuwa Boko Kenan
◼️(3:00pm - 6:00pm ) Ga Masu Zuwa Boko
◼️ *Ranakun Asabar Da Lahadi*
7:00am - 5:00pm

Wanda Ke Bukatar Yin Registration Daga Nan Zuwa Lahadi 19/10/2025 Zamu Rufe Sai A Tuntubi Wannan Number
08167498472
Al-Hafiz Umar Abdulhadi Jibia

Litattafai Guda 3 Ne Za,a Karantar Gasu K**ar Haka
πŸ”ΈKhaddul Arabiy Na 1️⃣
πŸ”Έ Khaddul Arabiy Na 2️⃣
πŸ”Έ Qa'idau Nuraniyya

12/10/2025

MARKAZU ZAIDI BN THABIT LI TAHFIZIL QUR'AN JIBIA

A Madadin Malamai Da Daliban Wannan Makaranta Mai Albarka Muna Kara Mika Sakon Godiya Da Ban Gajiya Ga Shugaban Kamfanin Mudassir Umar Jarumi Enterprise
Bisa Ga Wani Abun Alkhairi Da Ya Kawo Ma Makaranta Na Daga Abinda Ta Rabauta
Bayan Jikkuna Da Littatafai Wasu Dalibai Musanman Marayu Ko Ya'yan Gajiyayyu Ya Basu Uniform Na Wani Adadi
Bayan Nan
Makarantar Kokarin Ta Na Mallakar Wurin Karatu Da Ginawa (Permanent Site )Kenan
Haka Ustaz Mudassir Umar Jarumi Ya Saka Na Shi Gudunmuwa Na Kudi Don Tarayya A Cikin Lada Wannn Shine Sadaqatu Al-jaariya

Muna Anfani Da Wannan Dama Muna Masa Addu,a Allah Ya Biya Masa Bukatun Sa Na Alkhairi Allah Yanda Yake Shiga Hidimomin Al'umma Da Addinin Ka Ya Allah Karka Batsa Da Wayansa Da Dibarar Sa Allah Kayi Masa Jagora Ka Shiga Hidimar Sa
Allah Ka Kara Yawaita Mana Ire Iren Su ACikin Al'ummar Mu
Kuma Har Gobe Marayu Kyauta Suke Karatu A Makarantar Mu Madamar Sunci Interview
Boad Director/Proprietor
Al-Hafiz Umar Abdulhadi Jibia

SUNNAH YOUTH DA'AWA COMMITTEE JIBIA Koba Komai Ka Tsinci Kanka A Cikin Tawagar Alkhairi Kasamu Kanka Inda Zaka Labe Kana...
16/09/2025

SUNNAH YOUTH DA'AWA COMMITTEE JIBIA

Koba Komai Ka Tsinci Kanka A Cikin Tawagar Alkhairi Kasamu Kanka Inda Zaka Labe Kana Baiwa Addinin Ka Gudunmuwa Ka Kuma Neman Yardar Ubangijin Ka
Allah Kayi Albarka A Wannan Tafiya Kayi Mana Jagora Akan Wannan Aiki Mai Tsada
{ ΩˆΩŽΨ¬ΩŽΩ€Ω°Ω‡ΩΨ―ΩΩˆΨ§ΫŸ فِی Ω±Ω„Ω„Ω‘ΩŽΩ‡Ω Ψ­ΩŽΩ‚Ω‘ΩŽ Ψ¬ΩΩ‡ΩŽΨ§Ψ―ΩΩ‡ΩΫ¦Ϋš
Ω‡ΩΩˆΩŽ Ω±Ψ¬Ϋ‘ΨͺΩŽΨ¨ΩŽΩ‰Ω°ΩƒΩΩ…Ϋ‘
Allah Ka Karbi Ayyukan Mu Ka Sanya Mana A Cikin Mizanin Mu Na Lada Ya Allah Muna Rokon Ka Ka Yarda Da Mu

Muna Rokon Yan,uwa Musanman Matasa Na Cikin Garin Jibia Da Kewaye Kuzo Ku Mu Bayar Da Gudunmuwar Mu Na Lokacin Mu Karfin Mu Samartakarmu A Cikin Wannan Tafiya Kowa Akwai Gudunmuwa Da Zai Iya Bayarwa In Sha Allah
Allah Kayi Mana Jagora

BAKO NA MUSANMAN A GARIN JIBIA A HOBE LARABA 10/09/2025πŸ‘‰ *Sheikh Isma'il Ismail Ibrahim Danmalam  Funtua*  Gayyatar Yan,...
09/09/2025

BAKO NA MUSANMAN A GARIN JIBIA A HOBE LARABA 10/09/2025
πŸ‘‰ *Sheikh Isma'il Ismail Ibrahim Danmalam Funtua*
Gayyatar Yan,uwa Wa'azin Walima Da Allah Ya Azurta Dan'uwa ( *Al-Hafiz Umar Abdulhadi Jibia)* Da Samun Karuwa Ta Haihuwa
1οΈβƒ£πŸ‘‰ Wa,azin Walima A Kofar Gidan Alaramma Umar Abdulhadi Jibia Dake Unguwar Makada
Da Misalin Karfe 4:30 Bayan Sallar La'asar
Date A Ranar Laraba 10/9/2025
2οΈβƒ£πŸ‘‰ Akwai Wa'azi Tsakanin Magrib Zuwa Isha A Masallacin Tashar Aibo

*SUNNAH YOUTH DA'AWA COMMITTEE JIBIA L.G KATSINA STATE* Wannan Kwamiti Yana Gayyatar Yan,uwa Zuwa Wa,azin Walimar Aure  ...
02/09/2025

*SUNNAH YOUTH DA'AWA COMMITTEE JIBIA L.G KATSINA STATE*

Wannan Kwamiti Yana Gayyatar Yan,uwa Zuwa Wa,azin Walimar Aure K**ar Haka

◼️ RANA : ALHAMIS (04/09/2029)
◼️ LOKACI : KARFE 4:00PM BAYAN SALLAR LA'ASAR
◼️ WURI : Masallacin Margayi Malam Salu Dake Unguwar Bachaka Jibia

Address

Masallacin Tashar Aibo Jibia
Katsina
820105

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah Youth Da'awah Committee Jibia L.G Katsina State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share