FADI TAKA

FADI TAKA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FADI TAKA, Religious Center, direct Gidan-baure, Katsina.

Alhamdu lillah bi ni'imatullahi ta'ala,
who give permission to open the sincere page,is to pursue our more experiences,best of higher understanding,and shere private and visual wisdom on each of us, thanks you.

When you interested, contact me,
30/07/2025

When you interested, contact me,

30/07/2025
What women can do man can do more
12/04/2025

What women can do man can do more

11/04/2025

ALLAHU ya ISAR mana

15/03/2025

I will remove any body who post rubbish and useless event,
I'm warning you pls

05/03/2025

What type of language is this

05/03/2025

KU ISAR DA WANNAN SAKON ZUWA GA YAN UWA MUSULMI TA HANYAR YIN SHARING: A Kowacce Rana ɗan Adam Yana Haduwa da Jarabawa gudu (3)

1. JARABAWA TA FARKO: Shekarunsa suna raguwa amma baya tuhumar kansa akan haka. Idan kudinsa ya ragu zai tuhuma bayan kudi yana dawowa amma shekaru basa dawowa.

2. JARABAWA TA BIYU: Kullum yana cin arzikin Allah, in halal yaci za'ah tambaye shi, in haram ne za'ah yi masa azaba akai, Bai san karshen Hisabin me zai kasance ba.

3. JARABAWA TA UKU: Kullum yana kusantar lahira yana nisantar duniya amma duk da haka baya damuwa da lahira kamar yadda ya damu da duniya. Bai san makomarsa ba, shin Aljanna ce ko wuta.

ITA FA WANNAN DUNIYA KWANA UKU CE KACAL (3)

1. JIYA (2) YAU DA KUMA (3) GOBE.

1. JIYA: Mun ganta ba zata dawo ba.

2. YAU: Muna cikinta ba zata dauwama ba zata wuce.

3. GOBE: Ba mu san ina zamu kasance ba.

Gaskiya babu abun da zai amfane ka/ki sai sallar Ka/ki da kuma kyawawan ayyukan mu na alkhairi.

Ka kyautatawa kowa, ka zauna da kowa lafiya, ka yawaita afuwa da sadaka domin ni da kai dasu duk matafiya ne.

Allah yasa muyi tafiya ta alkhairi da dacewa.

Address

Direct Gidan-baure
Katsina
PEOPLES

Telephone

+2348093286081

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FADI TAKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to FADI TAKA:

Share