16/05/2026
๐จ FREE MALAM NASIR AHMAD EL-RUFAI NOW! ๐จ
Ba a gina dimokuraษiyya da takura wa masu raโayi ba. Adalci, gaskiya da bin doka su ne ginshiฦan ฦasa mai ci gaba. Najeriya na bukatar haษin kai, ba danniya ba.