Almufid Islamic Foundation

Almufid Islamic Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Almufid Islamic Foundation, Religious organisation, KLP-001, Plot 2, Block 'K', Mani-Katsina Road, Kano.

24/05/2026

Karatun littafin Albulugul Maram

Daga Masallacin Mu'az ibn Jabil Sabuwar unguwa Katsina.

Gabatarwa: Imam Salisu Almustapha (Abu Sumayyah)

19/05/2026

Lecture Akan ribatar kwanakin goman farko na watan zhuk hijjah.

Gabatarwa: Dr. Zakariya Aliyu Sandamu.

Ku sance da Shafin Almufid Islamic Foundation anjima da Magriba domin sauraren lecture ta musamman tare da Dr. Zakariyya...
19/05/2026

Ku sance da Shafin Almufid Islamic Foundation anjima da Magriba domin sauraren lecture ta musamman tare da Dr. Zakariyya Aliyu Sandamu. Wanda zata gudana inshallah a Masallacin su Kabir Sa'idu Bahaushe .

Ga cikakken bayani nan a flyer ƙasa.

19/05/2026

وَاذْكُرْ رَبَّكَ كَثِيرًا وَسَبِّحْ بِالْعَشِيِّ وَالْإِبْكَارِ

18/05/2026

Al-Hafiz Abubakar Saulawa Abdurrahman

18/05/2026
18/05/2026

Muhammad Usamatu Abbas Thank you and Jazakumullahu khyr once again.

We all benefited immensely and remain grateful for your wonderful presentation, we were tought, tutored and well acqunted with the Islamic knowledge surrounding pre funeral, funeral and post funeral activities, as well as the rights of a deceased.

This Seminar is one of the best activities of Almufid Islamic Foundation in the year 2025. On behalf of all the Staff and Management of the foundation as well as the participants we wish you the best here and hereafter.

Thank you Doc.

17/05/2026

Karatun littafin Albulugul Maram
Daga Masallacin Mu'az ibn Jabil, Sabuwar unguwa, Katsina.

Gabatarwa: Imam Salisu Almustapha (Abu Sumayyah)

🐏 SIFFOFIN RAGON LAYYA A MUSULUNCI 🕌Ba dukkan raguna bane s**a cancanci layya. Ga wasu daga cikin siffofin da Shari’ar M...
17/05/2026

🐏 SIFFOFIN RAGON LAYYA A MUSULUNCI 🕌

Ba dukkan raguna bane s**a cancanci layya. Ga wasu daga cikin siffofin da Shari’ar Musulunci ta bayyana:

✅ Ya kasance lafiyayye, ba mai ciwo ba.
✅ Ba makaho ba ne.
✅ Ba gurgu ko mai ɗangyashi ba ne.
✅ Ba mai ramewar da ta lalata jikinsa ba.
✅ Ba shi da wata babbar nakasa ko aibi.
✅ Kahonsa bai karye ta yadda zai cutar da lafiyarsa ba.
✅ Ya kai shekarar da Shari’a ta amince da ita.
✅ Ya kasance mai ƙarfi kuma mai kyau idan akwai hali.

📖 Annabi ﷺ ya hana yin layya da dabbar da take da manyan lahani guda huɗu:

• Makanta bayyananna
• Cuta bayyananna
• Gurguwar da ta bayyana
• Ramewar da ta tsananta

✨ Wannan yana nuna cewa musulmi ya kamata ya zaɓi dabba mafi kyau da tsabta domin ibada da neman yardar Allah.

🕋 “Namansu da jininsu ba su kaiwa Allah, sai dai tsoron Allah daga gare ku.”
— Suratul Hajj: 37

Address

KLP-001, Plot 2, Block 'K', Mani-Katsina Road
Kano
820101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almufid Islamic Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Almufid Islamic Foundation:

Share