Young Muslims Association

Young Muslims Association Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Young Muslims Association, Religious organisation, Masallacin Mai Shari'ah Saulawa, Katsina.

An Association created with the aim of Rediscovering Islam in the heart of youths and to reshape the mind-set of growing Muslim youths on becoming good
ambassadors to Islam and their society.

30/07/2026

YOUNG MUSLIMS ASSOCIATION

DAURAH!!!

Assalaamu alaikum,

A madadin wannan kungiya mai albarka tana gayyatar daukacin yan uwa daliban ilimi zuwa wajen DAURAH wadda aka saba yi duk bayan wani lokaci, in shaa Allah wannan lokacin ma za'a gabatar da ita a cikin littafin:

"LÀMIYAH" na shaikul Islam Ibnu Taimiyya

Mai gabatarwa:
Imam Abdulbasir Isah Albany (Abu Suhaima)

Wannan Daurah zata gabata kamar haka:

Rana: Alhamis 30th July, 2026

Lokaci: Bayan Sallar Magrib

Wuri: masallacin Dan baiwa sabon titin saulawa, Katsina

Allah ya bada ikon halatta ameen.

Assalamu Alaikum A madadin shuwagabanni da mambobi na wannan kungiya mai albarka muna masu aika sakon jajen mu zuwa ga m...
14/07/2026

Assalamu Alaikum

A madadin shuwagabanni da mambobi na wannan kungiya mai albarka muna masu aika sakon jajen mu zuwa ga malamin mu kuma jagoran mu sheikh Nura A Yar'adua Assalafy a kan accident da ya samu.

Alhamdulillah, malam baiji rauni ba amma dai ita motar ta tabu, muna fatan Allah ta'ala ya tsare gaba ya kuma maye abinda aka rasa da mafi alkhairi. Wassalam

✍✍✍
Habib Abba
Secretary General
A madadin kungiya
14/07/2026

Abdul Isah Albani Abdurrahman Asa Salisu Ladan Abu At-taufeeq online Tv Nig Jibwis Katsina Habib Abba Abdurrahim Abubakar Young Muslims Association

15/05/2026

Address

Masallacin Mai Shari'ah Saulawa
Katsina
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Young Muslims Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share