10/04/2023
Wajibi ne ladabi da kyautata zance cikin janabin Annabi Muhammadu SAW. Ba maganar aqida bane. Lafazin IMAM DR IDRIS ABDULAZIZ DUTSEN TANSHI HAFIZAHULLAH ya munana cikin janabin Manzon Allah.
Allah ya sakawa Malam ya ƙara masa basira da tsayuwa akan gaskiya.