06/11/2025
π SANARWA DAGA DARUS SUNNAH FOUNDATION
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.
Ana sanar da daukacin alβummar Musulmi cewa karatun da aka shirya na waβazi mai taken:
βAlakar βYan Tatsine da Arn@β
wanda aka tsara gudanarsa a Bakin Masallacin Gawo a ranar Alhamis bayan Sallar Magariba, ba zai gudana ba kamar yadda aka tsara tun farko.
Dalili: Saboda wasu dalilai da s**a taso, wanda s**a sa ba za a iya gudanar da karatun a wannan lokaci ba.
Ana fatan alβumma za su fahimta, kuma za'a sanar da sabuwar rana da lokaci nan bada jimawa ba in shaa Allah.
Allah Ya saka da alheri, Ya karfafa mu a kan tafarkin Sunnah.
Wanda ya fitar da sanarwar:
π Darus Sunnah Foundation
07037799381