Abu Salis As-Sunni

Abu Salis As-Sunni Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abu Salis As-Sunni, Religious organisation, 22 jugudu near primary school, Katagum.

06/01/2026
Bakomai fa a cikin kabariface a aikin kaYan Uwana Minene abun tsoron.....?
06/01/2026

Bakomai fa a cikin kabari
face a aikin ka
Yan Uwana
Minene abun tsoron.....?

ZIKIRIقال الشيخ الشنقيطي رحمه الله : كثرة الذكر له سِرّ عجيب في الفتح، وفي التوفيق وفي التيسير، فإذا أراد الله أن يزيد د...
18/04/2025

ZIKIRI

قال الشيخ الشنقيطي رحمه الله : كثرة الذكر له سِرّ عجيب في الفتح، وفي التوفيق وفي التيسير، فإذا أراد الله أن يزيد درجة العبد جعله يذكر الله على كل أحيانه،
[ أقوال السلف الصالح]

Imamu As-Shankidiy(Rh) ya ce: "Yawan yin Zikiri yana da wani sirrin na ban mamaki na samun budi, haka ma kuma samun dacewa da samun saukin al'amuran rayuwa, saboda haka ne ma idan Allah yayi nufin daukaka darajar bawansa, sai ya sanya shi ya zamto mai ambatonsa a koda yaushe".



TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi

INSTAGRAM
https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24

18/04/2025

Shehu Ibrahim inyass ya kasa tauhidi kamar haka.

1)-العامة
Masu kaɗaita Allah: Ajin Murāƙaba
(Ƴan matakin لا إله إلا الله)

2)-الخاصة
Masu ganin Allah a wanin su: Ajin Mushāhada
(Ƴan matakin لا إله إلا هو)

3)-الخاصة الخاصة
Masu ganin komai Allah: Ajin Ma'arifa
(Ƴan matakin لا إله إلا أنا)

Kuji yadda ya kasa nashi tauhidin.

Ku bincika kuji na yan izala sai kuyi adalci zaku gane waye ya tabka barna a cikin addinin muslinci.

18/04/2025

Sunnonin Jumu'a
1.Yiwa Annabi (S.A.W.) Salati
2.Yin Sallar Asuba Cikin Jam'i
3.Yanke Farce
4.Yin Asuwaki
5.Yin Wankan Jumu'a
6.Sanya Kaya Masu Kyau
7.Sanya Turare In Da Hali
8.Karanta Suratul-Kahf
9.Zuwa Masallaci Dauri
10.Zama A Safun Gaba
11.Sauraron Khuduba
12.Yin Sallar Jumu'a
13.Yawaita Addu'a Musamman Tsakanin La'asar Zuwa Magriba

Jumu'a Mubarak
18/04/2025

Jumu'a Mubarak

Address

22 Jugudu Near Primary School
Katagum
1123

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Salis As-Sunni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share