01/06/2026
Innanillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un.
Allah Ya Yiwa SURKUWATA HAJIYA ADDA Rasuwa Mahaifiyar Iyalina.
Muna Gayyatan Janaza Gobe Talata 02/06/2026 Karfe 10:00am A FTH Gombe
Muna Addu'ah Allah Ta'alah Ya Gafarta Mata Ya Karbi Bakwancin Ta Idan Tamu Tazo Allah Mana Baiwar Cikawa Muna Masu Imani 🤲