28/01/2026
Azumin Alhamis gobe, kada mu bari ya wuce mu
Annabi ﷺ ya ce: Ana ɗaukaka ayyukan bayi a Litinin da Alhamis, kuma ina son a ɗaukaka aikina alhali ina azumi.
Mu kwanta da niyyar azumi, mu nemi a ɗaukaka ayyukanmu cikin alheri.
Ku yi sharing, domin wanda ka tunatar ya aikata, kana da lada kamar tasa.
Allah Ya ba mu ikon aikatawa, Ya sa mu dace. Amin.
Fatima bint Yusuf 🌸.