02/02/2026
Babu babbar asara sama da ka ci karo da Karatun Alƙur'ani a Social Media amma ka wuce ba tare da ka saurari wani abu daga ciki ba.
Shin me ka maida Social Media, kuma me kake nema a cikinta?
� Halaqatul Qur’an Mu’azu Bin Jabal (RA) – Tudun Yola
Koyar da Al-Qur’ani, Tajwidi & Tahfiz
Tudun Yola Gate 7
Kano
700103
Be the first to know and let us send you an email when Halqatul Qur’an Li Mu’azu bin jabal Tudun yola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.