MDala Prestige

MDala Prestige Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MDala Prestige, Sabon Gari Market, Kano.

Premium Islamic Wall Frames | Islamic wall clock, Islamic wristwatch | Perfumes | Prayer mat & Qur'an | All kind of Graphic Design & Print | Guided by Islamic Values✨

21/07/2026

Certificate of Appreciation✨

14/07/2026

KAWATA GIDANKA DA TUNA ALLAH ✨

Ka bawa gidanka kyan gani tare da albarkar kalaman Allah da Hadisan Manzon Allah ﷺ.

Muna da kyawawan Islamic Wall Frames masu inganci, waɗanda s**a dace da:
• Falo
• Bedroom
• Office
• Masallaci
• Makaranta
• Shaguna

-Kyakkyawan ƙira (Premium Quality)
-Girma daban-daban (A5, A4, A3, A2 da sauransu)
-Kyauta mai daraja ga iyali da abokai
-Tsari mai ƙayatarwa da ya dace da gidajen Musulmi.

Farashin sa Naira 15k only.

📩 Tuntuɓe a WhatsApp ko kira 08148880732
domin oda, kuma muna karɓar oda na musamman daga ko ina, bisa buƙatarka.

MDALA PRESTIGE✨
Guided by Islamic Values.

Address

Sabon Gari Market
Kano
700005-700252

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MDala Prestige posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share