Al'ikhlas Islamic Centre Sharaɗa Kano

Al'ikhlas Islamic Centre Sharaɗa Kano
مركز الإخلاص الإسلامي شرطا كانو

INA YAN TWITTER 🤝We’re excited to introduce the official Al-Ikhlas Twitter pageAll videos, live sessions, announcements,...
16/08/2026

INA YAN TWITTER 🤝

We’re excited to introduce the official Al-Ikhlas Twitter page

All videos, live sessions, announcements, updates, and other important content will be shared there daily.

Follow us on Twitter and stay connected with everything happening at Al-Ikhlas.

https://x.com/i/status/2088939408498045115

Kada a manta Yau akwai karatu
22/07/2026

Kada a manta Yau akwai karatu

07/07/2026
Tunatarwar karatun littafin "Mukhtasaru fiƙhil Asma'il Husnaa" مختصر فقه الأسماء الحسنى yau Litinin in sha'allahu
06/07/2026

Tunatarwar karatun littafin "Mukhtasaru fiƙhil Asma'il Husnaa"
مختصر فقه الأسماء الحسنى
yau Litinin in sha'allahu

Tunatarwar karatun littafin BIDAYATUS SUL yau Laraba wanda Malam ya ke gabatarwa a Masallacin Al'ikhlas sharaɗa
24/06/2026

Tunatarwar karatun littafin BIDAYATUS SUL yau Laraba wanda Malam ya ke gabatarwa a Masallacin Al'ikhlas sharaɗa

Tunatarwar karatun littafin "Mukhtasaru fiƙhil Asma'il Husnaa" gobe Litinin in sha'allahu
21/06/2026

Tunatarwar karatun littafin "Mukhtasaru fiƙhil Asma'il Husnaa" gobe Litinin in sha'allahu

22/05/2026

SANARWA SANARWA

Ana sanar da masu iyalan da ke sha'awar shiga bangaren iyaye mata na makarantar Al-ikhlas cewa gobe Asabar za a fara siyar da form na ɓangarori biyu kamar haka:

1- Ɓangaren islamiyya ta iyaye mata wanda za a ke karatu a ranakun Asabar da Lahadi 9:00am - 12:30pm

2- Ɓangaren horar da mata mahaddata Alƙur'ani wanda za a ke karatu a ranakun Juma'a da Asabar da Lahadi 2:00pm -5:30pm

ZA A SIYAR DA FORM GOBE ASABAR DA JIBI LAHADI 9:30AM - 12:30PM A HARABAR MAKARANTA.

Sanarwa!In sha'allahu gobe Litinin Malam zai fara karantar da littafin "Mukhtasaru fiƙhil Asma'il Husnaa" a Masallacin A...
03/05/2026

Sanarwa!

In sha'allahu gobe Litinin Malam zai fara karantar da littafin "Mukhtasaru fiƙhil Asma'il Husnaa" a Masallacin Al'ikhlas sharaɗa tsakanin Magriba da Isha'i.

SANARWAR KOMAWA KARATU TARE DA SABBIN TSARE-TSARENSADaga gobe laraba In sha`allahu Malaminmu Shekh Muhammad Auwal Nuhu A...
28/04/2026

SANARWAR KOMAWA KARATU TARE DA SABBIN TSARE-TSARENSA

Daga gobe laraba In sha`allahu Malaminmu Shekh Muhammad Auwal Nuhu Allemawy zai dawo dukkan karatukan da ya saba gabatarwa.

Ga canje canjen da aka samu kamar haka:-

1- Karatun Majaalisu Hadisiyya ya koma Markazul Imam Albukhari a kowacce ranar Alhamis bayan Magrib, wanda za a sanya littafin “Almadkhal fi tarikhis sunnah” na Prof Hani Faƙih a maimakon muzakkirah da ake fitarwa kowanne sati.

2- Karatun Khasa`isur Rasul ya koma masallacin Al`ikhlas Ranar Laraba bayan Magrib. Littafin da za a karantar shine: “Bidayatus sul fi khasa`isir Rasul” Na Izzuddin bnu Abdissalam.

3- Za a buɗe sabon karatu a masallacin Al`ikhlas kowacce ranar litinin bayan Magrib. Littafin da za a karantar shine: “Mukhtasaru fiƙhil Asma`il husnaa” na Shekh Abdurrazzaƙ Albadr.

Allah ya ƙara wa malam lafiya ya anfane mu da abun da zai karantar da mu.

Address

Sharaɗa Phase 1
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'ikhlas Islamic Centre Sharaɗa Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share