Masjid Ibn Taymiyyah

Masjid Ibn Taymiyyah Kukasan ce da wannan page Mai albarka domin samun karatuttukan malam Sunnah da fadin Gaskiya komi Dacinta

SANARWA. SANARWA. SANARWA Assalamualaikum warahmatullah. Ana Mai Sanar da Dalibai cewa yau Babu karatun littafin UMDATUL...
09/05/2026

SANARWA. SANARWA. SANARWA

Assalamualaikum warahmatullah. Ana Mai Sanar da Dalibai cewa yau Babu karatun littafin UMDATUL AHKHAM Wanda Dr. Rabi'u Garba Abu Muhammad yake Gudanarwa a Masjid Ibn Taymiyya Yan awaki Byepass Kano sai sati idan Allah yakaimu.

AIKIN HAJJIN MANZON ALLAH (S.A.W) A AIKACEMalami:- Dr. Rabiu Garba (Abu Muhammad)Rana:-Juma'a 21-Thul Qa'adah-1447AH08-M...
06/05/2026

AIKIN HAJJIN MANZON ALLAH (S.A.W) A AIKACE

Malami:- Dr. Rabiu Garba (Abu Muhammad)

Rana:-Juma'a 21-Thul Qa'adah-1447AH
08-May-2026G.
Lokaci:- Tsakanin Magrib zuwa issha
Wuri:- Jami'ur Rahmah Kundila Maiduguri Road kano.

LIVE ON FACEBOOK: Dr. Rabi'u Garba Abu Muhammad,Jami'ur Rahmah Kundila Kano, A. Furya Birniwa TV & Sunnah TV

SANARWA SANARWA SANARWA SANARWAR DAWOWA KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKHAMAssalamualaikum ana Sanar da yan Uwa Dalibai na k...
17/04/2026

SANARWA SANARWA SANARWA

SANARWAR DAWOWA KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKHAM

Assalamualaikum ana Sanar da yan Uwa Dalibai na kusa Dana nesa cewa in Sha Allah za'a dawowa karatun littafin UMDATUL AHKHAM Kamar Haka:

MAI GABATARWA: Dr. Rabi'u Garba (Abu Muhammad)

RANA: Asabar 18-April-2026
WURI: Masjid Ibn Taymiyya Yan awaki kano Byepass
LOKACI: Tsakanin Magrib zuwa issha

LIVE ON FACEBOOK: Dr. Rabi'u Garba Abu Muhammad, A. Furya Birniwa TV & Masjid Ibn Taymiyya.

31/01/2026

Address

Yan'awaki Raod Kureken Sani Layout , U/uku Kumbotso Local Govt
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Ibn Taymiyyah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share