Da'awa FAGGE Hisbah Command

Da'awa FAGGE Hisbah Command Don gabatar da Da'awa a kan al'amuran Addinin Musulunci

24/01/2026

Wannan shine shafin Da'awa na Hizbar Fagge wanda zai dinga yaɗa wa'azi da fatawoyin addinin Musulunci. Ku yi following don samun ayyukan kai tsaye
Jaafar Said Adam

28/07/2025

Alhamdulillahi wannan shafin ya dawo aiki kai tsaye, kuma jagoran sashen da'awa na Fagge Hizba Command Sheikh Jaafar Said Adam shine zai ci gaba da tafiyar da shi a matsayin shugaba.

Don gabatar da Da'awa a kan al'amuran Addinin Musulunci

23/03/2025

An buɗe wannan shafin ne don yaɗa ayyukan Da'awa na hukumar Hisbah ta Fagge karkashin jagorancin Mal. Ja'afar Sa'id

Address

Rijiyar Lemo
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'awa FAGGE Hisbah Command posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share