Madrasatu ihyaa'us sunnah Wa'ikhmadul bidi'a kore

Call Website Contact the place of worship

Madrasatu ihyaa'us sunnah Wa'ikhmadul bidi'a kore Ihyaa'us Sunnah Foundation Kore is an education institute of Qur'anic and Hadith

08/11/2025
08/11/2025

أَمْسَيْـنا وَأَمْسـى المـلكُ لله وَالحَمدُ لله ، لا إلهَ إلاّ اللّهُ وَحدَهُ لا شَريكَ لهُ، لهُ المُـلكُ ولهُ الحَمْـد، وهُوَ على كلّ شَيءٍ قدير ، رَبِّ أسْـأَلُـكَ خَـيرَ ما في هـذهِ اللَّـيْلَةِ وَخَـيرَ ما بَعْـدَهـا ، وَأَعـوذُ بِكَ مِنْ شَـرِّ ما في هـذهِ اللَّـيْلةِ وَشَرِّ ما بَعْـدَهـا ، رَبِّ أَعـوذُبِكَ مِنَ الْكَسَـلِ وَسـوءِ الْكِـبَر ، رَبِّ أَعـوذُ بِكَ مِنْ عَـذابٍ في النّـارِ وَعَـذابٍ في القَـبْر.

Alhamdulillah Alhamdulillah A yau ne wananan makaranta ta samu kyautar ALQUR'ANAI 99 daga wani bawan Allah muna Addu'a A...
05/11/2025

Alhamdulillah Alhamdulillah A yau ne wananan makaranta ta samu kyautar ALQUR'ANAI 99 daga wani bawan Allah muna Addu'a Allah ya sakamusu da alkhairi Allah ya sa cikin mizanin kyawawan aiyukan su

31/08/2025

Za a Cire Aljihu A Jikin Kakin 'Yan Sandañ Nijeriya A Kokakin Hukumar Na Harantawa Jami'anta Karbar Na Goro A Yayin Da Suke Bakin Aiki

30/08/2024

Assalamu alaikum
Wannan makaran ta IHYAA'US SUNNAH WA'IKHMAADUL BID'A KORE, tana sanar da iyayan dalibai komawa MAKARANTA Agobe Asabar 31/8/24 in Allah ya Yarda

25/04/2024

Sanarwa!! Sanarwa!!!
Insha Allahu Zamu koma makaranta bangaran yara Ranar wannan Asabar din Mai zuwa

01/09/2023

Assalamu alaikum
A madadin hukumar wannan makaranta muna sanar da iyayen dalibai cewa gobe in Allah Asabar 2/9/2023 Zamu koma karatun zango nakarshe a wannan Shekarar insha Allah
MUNA rokon Allah ya yi mama jagora

Address

Kore Town
Kore
702104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatu ihyaa'us sunnah Wa'ikhmadul bidi'a kore posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Madrasatu ihyaa'us sunnah Wa'ikhmadul bidi'a kore:

Share