Tsangaya daga naibawa

Tsangaya daga naibawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tsangaya daga naibawa, Religious Center, Naibawa, Kano.

07/08/2026
Al-Qu'rani littani mai Albarka Duk wanda yake son Yaga Albarka a cikin Rayuwar sa to ya Riqe Qu'rani Sosai. ✅♥          ...
19/06/2026

Al-Qu'rani littani mai Albarka Duk wanda yake son Yaga Albarka a cikin Rayuwar sa to ya Riqe Qu'rani Sosai. ✅♥

17/06/2026

Alfaharinmu alkur ani

ƴan uwa muna muku fatan Al'heri da Addu'ar ALLAH ya tabbatar da mu akan Tafarkin Alqur'ani karanta shi da Karantar da sh...
14/06/2026

ƴan uwa muna muku fatan Al'heri da Addu'ar ALLAH ya tabbatar da mu akan Tafarkin Alqur'ani karanta shi da Karantar da shi da yin aiki da shi, Al'farmar Shugaba Alaihissalatu Wasallam 🤲🏻

13/06/2026

SAKON GODIYA

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Muna miƙa saƙon godiya ga ɗaukacin ’yan uwa da abokan arziki da s**a samu damar halartar taronmu na jiya.

Allah Ya saka muku da alkhairi, Ya ƙara mana haɗin kai da zumunci, Ya kuma albarkaci dukkan al’amuranmu.

Mun gode, mun gode, mun gode ƙwarai da gaske.

Daga naku:
GWANI SANI HAMISU ME SALATI 🤝🌹🤲

10/06/2026

Tareda gwani Yahaya sharif Kano

wood

ALHAMDULILLAHI ALHAMDULILLAHI ALHAMDULILLAHI ABU NAMU
08/06/2026

ALHAMDULILLAHI
ALHAMDULILLAHI
ALHAMDULILLAHI
ABU NAMU

Address

Naibawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsangaya daga naibawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share