saifullahi kano Foundation

saifullahi kano Foundation Don wayar da kan al’umma game da sha’anin addini da zamantakewar rayuwa

ALBANY
05/11/2025

ALBANY

01/11/2025

DA DUMI-DUMI || 🔥A Jiya Laraba 8 Ga Watan October, Committeen Shura Tayi Watsi Da Bukatar Sufayen Kano Cewa Sun Wakilta ...
09/10/2025

DA DUMI-DUMI || 🔥
A Jiya Laraba 8 Ga Watan October, Committeen Shura Tayi Watsi Da Bukatar Sufayen Kano Cewa Sun Wakilta Shura Da Tayiwa Malam Lawan Tambayoyi A Maimakonsu Saboda Wani Babban Uzuri Da Suke Dashi Bazasu Samu Damar Zuwa Ba.
Shura Tace Bukatarsu Bata Karbu Ba Domin Wannan Ba Huruminta Bane.
Shura Ta Kara Da Cewa Wajibine Sufaye Su Ajiye Ko Wanne Irin Uzuri A Gefe Domin Suzo Su Tattauna Da Malam Lawan Triumph

kamar Yanda Jaridar Bluebarge Ta Rawaito A Yammacin Wannan Rana Ta Laraba Daga Bakin Shugaban Hukumar Shura Shehu Wada Sagagi Cewa Sunyi Allah Wadai Da Furucin Daya Futo Daga Bakin Shugaban Zawiyar "Ahbabu Rasullullahi" Sharu Abdullahi Assufiy Dake Cikin Garin Kano A Unguwar Kofar Waika

Shura Ta Kara Da Cewa Wajibine Duk Sufayen da S**a Shigar Da Karar Malam Lawan Su Shirya Zama Dashi A Kowanne Lokaci Da Shura Ta Amince Dashi in Kuma Ba Haka Ba Zasu Fuskanci Hukunci Me Tsanani Kamar Yanda Doka Ta Tanada Ga Duk Wanda Yayi Kokarin Wasa Da Hankalin Gwamnati (Shura)

Copied

30/08/2025

Allah ka bamu ikon yima biyayya

12/02/2025
11/02/2025

KAYI KOKARI KA GYARA KABARINKA KAFIN MUTUWARKA

Address

No 30 Medile A Kano
Kano
12345678

Telephone

+2347044449898

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when saifullahi kano Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to saifullahi kano Foundation:

Share