Mu'assasatu Zaid Bin Thabit, Kuka Uku Ƙaura Goje, Nassarawa L.G.A Kano Nig

  • Home
  • Mu'assasatu Zaid Bin Thabit, Kuka Uku Ƙaura Goje, Nassarawa L.G.A Kano Nig

Mu'assasatu Zaid Bin Thabit, Kuka Uku Ƙaura Goje, Nassarawa L.G.A Kano Nig Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mu'assasatu Zaid Bin Thabit, Kuka Uku Ƙaura Goje, Nassarawa L.G.A Kano Nig, Religious Center, Kuka Uku Ƙaura Goje, Nassarawa L.G.A Kano Nigeria., .

إنا لله وانا اليه راجعون Sakon Ta'aziyyar Mu Ga Al'ummar MusulmiBisa Ga Rasuwar Dan Uwan MuMalam Aminu Adam Na'ibin Asst...
21/10/2025

إنا لله وانا اليه راجعون

Sakon Ta'aziyyar Mu Ga Al'ummar Musulmi

Bisa Ga Rasuwar Dan Uwan Mu
Malam Aminu Adam Na'ibin Asst Prof Bashir Aliyu Umar Masallacin Juma'a Na Al Furqan Alu Avenue

Anyi Janazar Sa Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada

Muna Rokon Allah Ta'ala Ya Bashi Aljannah Firdausil Aalah Amin

Muna Rokon Allah Ta'ala Ya Yimana kyakkyawan karshe Amin

13/06/2025

Yan uwa Matasa Musani Dukkan Wanda Ya kyautata ibadar Shi A Lokacin Samartaka, To Allah Zai Sanya Mishi Hikima Da Nutsuwa A Lokacin tsufansa Muyi Kokari Wajan Bin Allah Da Girmama Na Gaba Da mu Mudawo Kai Hanya Ta Tarbiya Wlh Thummah Tallahi Ba Talau Chin Da Muke Chiki Bane Abin tsoro Ba Tabarbarewar Tarbiyar Da Matasanmu Suke Yi Shi ne Babban Tashin Hankalin A Gurin Duk Mai Hankali Da Basira🥲
Allah Ya Dawo Damu Kai Hanya Ma dai dai Chiya Ina rokon Allah Ta'alah ya Azurtamu da Jin Tsoron sa a Sarari da Boye, yasa muyi Kyakykyawan Karshe. Ameen 🤲
Barkarmu Da Juma"A
✍🏼 Al"Banyy-Gama
17 DHUL HIJJA.1446 Hijiriyya
13 Jun, 2025 Miladiyya
🕋🕌📿

*Aslm Wrhmtllh wbrkth*.   LAKCA! LAKCA!! LAKCA!!!Wannan Masallaci Mai Albarka yana gayyatar al'ummar Musulmai zuwa wajen...
10/05/2025

*Aslm Wrhmtllh wbrkth*.
LAKCA! LAKCA!! LAKCA!!!

Wannan Masallaci Mai Albarka yana gayyatar al'ummar Musulmai zuwa wajen Lakca da ya shirya a munasabar auren ɗaya daga Chikin makotansan masallaci
*Ibrahim Sani {Bataiya*}wanda za'a yi kamar haka;
Wannan Muhadarar za ta mai da hankali Wajan Janyu Hankalin Matasa Mai Abin Yi yayi Kakari Yai Aure.

Maudu'i; uhimmanchi Aure Ga matashi

Lokaci; Magriba zuwa Isha

Rana; Yau Asabar 11.11.1446AH/10.5.2025AD.

Wuri; Harabar Masallacin Mu'assasatu Zaid Bin Thabit, Kuka Uku Ƙaura Goje, Nassarawa L.G.A Kano Nigeria.

Mai gabatarwa;
- Dr. Gwani Nurudden Lawan Abubakar (Mai Zeenatu)

Allah ya bayar da ikon halarta, Aameeen.

30/04/2025

Allah yayi rahama ga Mahaifiyar Dr Kabiru Asgar!!

Ya Allah ka gafartwa Iyayen wadannan abokai nawa Kuma Malamai na kwarai!!

Bayan mahaifin Sheikh Mukhtar Yola, Sai Mahaifiyar Malam Musa Asadussunnah, Yau Kuma ta abokina Dr Kabir Asgar..
Allah ya gafartwa Iyayen sauran Musulmai ameen.

O2/Dhul Qa'dah/ 1445 Hijiriyya.
30 /April/ 2O25 Miladiyya

إن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده لأجل مسمى واصبر واحتسب.Muna Sanarda Rasuwar Mahaifiyar Dan Uwa Daga Cikin Mu Inna...
28/04/2025

إن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده لأجل مسمى واصبر واحتسب.

Muna Sanarda Rasuwar Mahaifiyar Dan Uwa Daga Cikin Mu

Innah lillahi wa Innah Ilaihir Raji'un

Allah Ta'ala Ya Yiwa Mahaifiyar Malam Musa Yusuf Asadussunnah

Rasuwa Yau Litinin

30-10-1446=28-4-25

Lokacin Janaza 1:00pm

Za'ayi Janazar A Masallacin Musabaqa Yan Tukwane Kaduna State

Muna Rokon Allah Ta'ala Ya Bata Aljannah Firdausil aalah Dan-Ramarsa.

17/04/2025

Sanarwa.! Sanarwa.!! Sanarwa.!!!

Gagarumar Muhadara Maza Da Mata. Gashi ta 2

Ana Gayyatar Al"Umma Zuwa Gagarumar Muhadara Wadda Aka Shirya Kuma Za"A Gabatar Kamar Haka.

Taken Muhadara:- Ma"Anar La'ilah Ha'inllah

Wannan Muhadara Za Ta Mai Da Hankali Ne A Kai Tauhidi.

MC Malam Naziru Adam Musa

Masu Gabatarwa:
Sheikh Rabi'U Abdullahi(Kaura Goje)
Sheikh Ismail Adam Ibrahim(Abu Hamza)
Sheikh Abdur-Rahman Lawan Khalil(Dan-Kargo)

Ranar Juma"A
20.10.1446Ah.
17.4.2025AD.

Lokaci:- Magariba Zuwa Abinda ya sauwaka.

Wuri Masallaci Qiblatain Charitable Foundation,Gayawa Titin Badaru.

Wannan Muhadara Itace Ta Farko Sauran Suna Nan Tafe In-Sha Allah

Allah Ya Bada iKon Zuwa.

LACCOCIN GORON SALLAH GOBE IN-SHA ALLAH 1446/2025.إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُKar Ku Sake Abaku Labari!!!
10/04/2025

LACCOCIN GORON SALLAH GOBE IN-SHA ALLAH 1446/2025.
إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ
Kar Ku Sake Abaku Labari!!!

Sanarwa.! Sanarwa.!! Sanarwa.!!!    Gagarumar Muhadara...Dan Yiwa Junanmu Ta'aziyar Sheikh Dr Tauhidi Imam Idris Abdul"A...
09/04/2025

Sanarwa.! Sanarwa.!! Sanarwa.!!!

Gagarumar Muhadara...

Dan Yiwa Junanmu Ta'aziyar Sheikh Dr Tauhidi Imam Idris Abdul"Aziz Dutsan Tanshi(RH)

Allah Yayi Masa Rahma

Ana Gayyatar Al"Umma Zuwa Gagarumar Muhadara Wadda Aka Shirya Kuma Za"A Gabatar Kamar Haka.

Taken Muhadara:- Iyyaka na'abudu wa iyyaka nasta'in.

Wannan Muhadara Za Ta Mai Da Hankali Ne A Kai Taushidi.

MC Malam........

Masu Gabatarwa:
Sheikh.....
Sheikh.....
Sheikh......

In Kazo Kaga Malaman Dazasiyi Wannan Muhadara.
An Gyaiyachi Manyan Maluma In-Sha Allah

Ranar Juma"A
13.10.1446Ah.
12.4.2025AD.

Lokaci:- Magariba Zuwa Abinda ya sauwaka.

Wuri Masallaci Qiblatain Charitable Foundation,Gayawa.

Wannan Muhadara Itace Ta Farko Sauran Suna Nan Tafe In-Sha Allah

Allah Ya Bada iKon Zuwa.

WADANDA SUKE KUSA SUZO DA WURI DAN A FARA A GABANSU, WADANDA KUMA SUKE NESA SAI SU KALLA KAI TSAYE TA WADANNAN TASHOSHIN👇

FACEBOOK 👇
1- https://www.facebook.com/share/1FMWbRFaAe/

2- https://www.facebook.com/ahmad.salihu.9041083

3- https://www.facebook.com/share/1Gmd7dyTE2/

4- https://www.facebook.com/share/16GnmKYr9v/

YOUTUBE 👇

https://www.youtube.com/channel/UCSQbvcLc3F5Nf5w6rG89EWQ

2- https://www.youtube.com/

A HALIN YANZU WADANNAN TASHOSHIN NE S**A TABBATAR DA ZASU HASKA LIVE, SAI KUMA WADANDA ZASU ZO DAGA BAYA🤝
FACEBOOK 👇
1- https://www.facebook.com/share/1FMWbRFaAe/

2- https://www.facebook.com/ahmad.salihu.9041083

3- https://www.facebook.com/share/1Gmd7dyTE2/

4- https://www.facebook.com/share/16GnmKYr9v/

YOUTUBE 👇

https://www.youtube.com/channel/UCSQbvcLc3F5Nf5w6rG89EWQ

2- https://www.youtube.com/

A HALIN YANZU WADANNAN TASHOSHIN NE S**A TABBATAR DA ZASU HASKA LIVE, SAI KUMA WADANDA ZASU ZO DAGA BAYA🤝

Innah lillahi wa Innah ilaihir Raji'unAllah Ta'ala Ya Yiwa Dr. Idris Abdulaziz Dutsan Tanshi Rasuwa JiyaZa'ayi Janazar S...
04/04/2025

Innah lillahi wa Innah ilaihir Raji'un

Allah Ta'ala Ya Yiwa Dr. Idris Abdulaziz Dutsan Tanshi Rasuwa Jiya

Za'ayi Janazar Sa Yau Insha Allah

Wuri: Filin Edi Na Games Village Bauchi State

Lokaci: 10:00am

6/10/1446=4/4/2025

Muna Rokon Allah Ta'ala Ya Jikan Malam Da Rahma

Muna Rokon Allah Ta'ala Ya Bashi Aljannah Firdausil Aalah Amin

Idan Tamu Tazo Allah Ta'ala Yasa Mu Cika Da Imani Amin

Address

Kuka Uku Ƙaura Goje, Nassarawa L.G.A Kano Nigeria.

Telephone

+2349031204274

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu'assasatu Zaid Bin Thabit, Kuka Uku Ƙaura Goje, Nassarawa L.G.A Kano Nig posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Mu'assasatu Zaid Bin Thabit, Kuka Uku Ƙaura Goje, Nassarawa L.G.A Kano Nig:

  • Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship?

Share