Darul Sunnah

Call Website

Darul Sunnah Calling our fellow Muslims to the right path of the Islamic Teachings of our Beloved Prophet Muhammad Sallal lahu alaihi wa sallam
(1)

Spreading authentic Islamic knowledge based on the Qur'an and Sunnah according to the understanding of the righteous predecessors (Salafus Salih).
📖 Daily Qur'an & Hadith Reminders
🎙 Islamic Lectures & Dawah
🤲 Moral and Spiritual Guidance
📍 Kano, NG

30/09/2026

PARENTS Are like TREES, if They Can't PROVIDE u with FRUITS,they Will Always PROVIDES u with SHADE..
May Allah grant them jannah

30/09/2026

“When NIKAH become EXPENSIVE, ZINA becomes CHEAP" So keep NIKAH as SIMPLE and AFFORDABLE as POSSIBLE.
May Allah guide us

30/09/2026

“We have entered an AGE where people see BETRAYAL as CLEVERNESS.”
— ‘Ali ibn Abi Talib
May Allah protect us

30/09/2026

Don't let SHAYTAN beat you twice, first by making you SIN, then by stealing your HOPE in Allah's FORGIVENESS..
May Allah guide us

28/09/2026

Do not RETURN to Allah with REGRETS, REGRET here, REPENT here and then RETURN to ALLAH..
May HE guide us all

27/09/2026

Don’t LET today’s DISAPPOINTMENT cast a SHADOW on tomorrow’s DREAMS..
May Allah give us the courage to face our fears..

27/09/2026

Shin Yaron Shago Zai Iya Kara Kudi Akan Farashin Da Maigidansa Ya Bashi?

25/09/2026
BAƘIN CIKIN 'YAN BIDI'A.•'Yan Bidi'a ina baku haƙuri akan wannan tataɓurzar da kuke tayi tsakanin ƙarya da gaskiya, kun ...
25/09/2026

BAƘIN CIKIN 'YAN BIDI'A.

•'Yan Bidi'a ina baku haƙuri akan wannan tataɓurzar da kuke tayi tsakanin ƙarya da gaskiya, kun ɗauki lokaci kuna so ku shafe hasken Sunnah da Ahlus Sunnah a Nigeria amma kuma har yanzu Allah bai baku sa'a akan mu ba don haka kuyi haƙuri kawai.

•Sun lura cewa idan s**a tunkari Ahlus Sunnah gaba ɗaya zasu yi musu wahalar durƙusar wa shine suke so su bimu ɗaya bayan ɗaya kuma hakan ma ta gagare su, domin har yanzu haƙar su ta kasa cimma ruwa.

•Ku kalli yadda suke ta ƙullawa Malam Lawal makirci kala-kala amma kuma har yanzu Allah bai basu sa'a akan shi ba, duk wani makirci da s**a ƙulla sai Allah ya warware shi ya dawo musu da kayan su.

•Sun yi masa ƙaryar ya zagi Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam bayan sun san shi ɗin babban Masoyin sa ne, soyayyar sa dashi ne yasa yake ƙoƙarin karantar da mutane tafarkin sa, amma kuma sai da mutane s**a jingina masa ƙaryar zagin shi,s**a jingina masa ƙaryar cin mutuncin sa.

•Daga cikin abubuwan da s**a tona asirin shirin su shine: Da s**a kai ƙaran Malam Lawal a kotu Abin da s**a nema kawai kotu ta rufe masa masallaci a hanashi karantawa tun da dai idan yana karantarwa yana dukan su da hujjoji wannan kuma yana yimusu zafi shiyasa suke so a rufe masa masallaci, amma kuma kotu taƙi amincewa da wannan ƙudurin nasu saboda rashin hujjoji akan Abin da suke zargi.

Allah ya ƙara kare mana Malaman mu na Sunnah a duk inda suke Amin.

Address

Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share