Daga matasan khalifa muhammad sunusi na biyu II

Daga matasan khalifa muhammad sunusi na biyu II Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daga matasan khalifa muhammad sunusi na biyu II, Kingdom Hall, Youzersif buzunnabiyyi, Kano.

18/02/2024

Muna mika ta'aziyarmu zuwa ga iyalan malam aliyu Dan koki allah yaimasa rahmah

Sarki me gaskiya sarki me adalci
17/02/2024

Sarki me gaskiya sarki me adalci

SUNUSI  IS COMING  SARKIN KANO na biyu Muhammad Sunusi lamido Sunusi Wanda aka sauke daga kan mulki a ranar tara ga wata...
17/02/2024

SUNUSI IS COMING SARKIN KANO na biyu Muhammad Sunusi lamido Sunusi Wanda aka sauke daga kan mulki a ranar tara ga watan uku a shekara ta dubu biyu ashirin aka Kai shi wani kauye daga baya ya koma Lagos DA zama yanzu gashi cikin ikon Allah an samu canji kwamnati in sha allahu nan da dan wani lokaci zai dawo kan kujerarsa in Allah ya yarda allah ya Kara lafiya khalifa

Address

Youzersif Buzunnabiyyi
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daga matasan khalifa muhammad sunusi na biyu II posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category