SO KO QAUNA special group of lovers

SO KO QAUNA special group of lovers Only lovers

27/01/2023

JARUMIN GASKE
MUHAMMADU RASULILLAHI
S A W

27/01/2023

🤣🤣🤣KOTU
Sadakin masu suna idan kinji dadi kimin godiya 😂😂😂😂😂

1💋Maryam 2000000
2💋Amina kujerar 🕋🕋hajji
3💋Asma'u N500 da tinkiya
4💋Bilkisu N10, 00 da taliya
5💋Faiza N15,000 😂
6💋Fauziya N55,000
7💋Fatima 10,000da soyyayar kaza da ledar fiyawata1
8💋Farida N95,000
9💋Habiba N10,000
10💋Halimatu N10,000
11💋Hauwa'u N20,000
12💋Hafsat N500
13💋Husna N37,000
14💋Jamila Buhun Albasa
15💋Khadija 30 billion dollars 💵❤️
16💋Mansura N29,000
17💋Mimuna N14,000
18💋Aisha 5 million💵💵
19💋Na'ima N40,000
20💋Rukayya N800,000
21💋Nazeefa N8,000
22💋Rabi'atu N50 million
23💋Rasheeda N3,500
24💋Sa'adatu N20,000
25💋saratu keken dinki
26💋Saleemah N12,000
27💋Shafa'atu N15,000
28💋Shamsiya N30,000
29💋Sumayya N90,000
30💋Zainab FREE🤣
31💋Zuwairah N15,500
32💋Sadiya N25,000
33💋Nafisa N7,500
34💋Rahma N1,000,000
35💋Larai N250
36💋Naja'atu N30,000*
37💋 Nabila N8,000 da dan akuya
38💋 Hajara 5000,000
39💋Bilkisu 150 da chinyar kaza
40 💋 khadeejah Sadaka za'a bayar
41💋Safiya milliyan 10 da kujerar makkah hjj da,20000 da kaza

HUKUNCIN KOTU In kinji zafi ki DAUKAKA KARA

@2001
27/01/2023

@2001

DA DUMI-DUMI:Mutane sun yi masa dukan kawo wuka saboda ya kunna wakar Baba Buhari dodar a layin banki.Me za ku ce?
26/01/2023

DA DUMI-DUMI:Mutane sun yi masa dukan kawo wuka saboda ya kunna wakar Baba Buhari dodar a layin banki.

Me za ku ce?

MA********ON MEDICATION   ( Maganin Ma********on)MUSTURBATION WATO WASA DA AL'AURA (ISTIMNA'I) Bayani kan illoli, Shawar...
26/01/2023

MA********ON MEDICATION ( Maganin Ma********on)

MUSTURBATION WATO WASA DA AL'AURA (ISTIMNA'I)

Bayani kan illoli, Shawarwari ga kuma magani.

Kadan daga cikin illolin da istimna'i da yake haifarwa ga Wanda yayi shi ko bayan an daina, Istimna'i wato wasa da Al'ura domin biyawa kai bukata domin kawar da Sha'awa dan gujewa Zina.

GA ILLOLIN SA.......

● Kankancewar zakari da maraina
● Saurin kawowa ko rashin karfin mazakuta
● Karancin maniyyi ko tsinkewar maniyyi.
● Yawan mantuwa da dimuwa
● Rage hazakar kwakwalwa
● Yana haddasa Mantuwa..
● Ramar jiki ko 'karancin sha'awa,
● Wanda yana iya haddasa rashin haihuwa ,
● Raunin jiki, raunin garkuwar jiki,
● Jin ciwon kai akai-akai, ciwon baya,
● Fitar maniyyi hakanan kawai.
● Bushewar fatar kan zakari ko fata
● Karkacewar zakari ko sauya masa sigarsa
● Bugawar zuciya da sauri,
● Zubar gashi,
● Kurajen fuska da basu Jin magani.

GA SHAWARWARI.....

● A daina kallon Fina finan batsa
● A daina zama daki mutum daya
● A daina kallon hotunan mata
● A daina zama da macen daba Muharram ba.

Wanda yakeyi ya daina, yayi addu'a, ya nemi yafiyar Ubangiji ga Magani wanda yake warkar da matsalolin da Istimna'i ya haifar insha Allah

ENGLISH .....

STOP MA********ON

Ma********on harmful to a both Man and Woman health.

Excess of anything can be harmful. Ma********ng can cause:

• Fatigue

• Weakness or Weak er****on

• Early ej*******on

• May also inhibit sexual activities with your partner

• Injury to the p***s

• Vision changes

• Lower back pain

• Testicular pain

• Hair loss

• Lower back pain

• Strain in eyes,

• Abnormal sleep patterns

• No morning er****on

• It causes you signi

Dan neman karin bayani se akira ta wannan number 0704 420 0056
Ko WHAT'S UP GROUP
09019101871 SAKAYAU ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CIBIYAR MAGUNGUNA MUNGODE

26/01/2023

Allah yajiqan isah Ali fantami da yananan da yanxu yanata kuka su buhari kam da sunsha alqunut

26/01/2023

Baba Buhari Dodarrrrr
😂😂😂

26/01/2023

Karka Canza Tsarin Rayuwarka Don Neman Nasara akan Soyayyar Wani, ka Tsaya Bisa Gaskiyarka, ka Nemi Wanda zai soka ❤ a yanda kake

26/01/2023

Kabi Layin Banki, Kafito Kabi Layin Man Fetur, Kuma Ranan Zabe Kahau Layi Ka Sake Zaben APC🙆

Malam Wlh Kaine Matsalan Nigeria🤷

25/01/2023

INGANTACCEN MAGANIN KURAJEN FUSKA WATO (pimples)

KURAJEN FUSKA KURAJENE MASU WIYAR MAGANI WANDA HAR WASU SUNA TSAMMANIN BASUDA MAGANI GASUDA MATUQAR TAKURAWA MUTUM MUSAMMAN MATA BUDURWAI WATAMA TSABAR LALATAMATA FUSKA ZAKAGA BATASON SHIGA MUTANE SOSAI SABIDA KURAJEN SUNYIMATA TAADI AFUSKARTA

ABUBUWANDA SUKE KAWO KURAJEN FUSKA👇👇👇

BALAGA
Idan mutum yanabalaga to akwai Kuma wasu kwayoyin halitta da Jjikinsa yake buqata sukuma wadannan kwayoyin halitta baasamunsu se ajikin mace ko namiji rashin samuwarsu alokacin da jiki yake buqatarsu yakan iya haifarda kurajen fuska

NABIYU CIWON DAJI
Ciwon daji Wanda wasu ke kiransa da sabara yakan iya haifarda samuwar qurajen fuska dama dukkan jiki baki daya

NA UKU AMFANIDA MAYOKA WANDA BASUDACE DA FATAR MUTUMBA
amfanida mayuka wandanda basudace da kwayoyin halittar mutumba yakan iya haddasa kamuwa da kurajen fuska

TO INA MAFITA: mafita kwaya dayace shine mutashi tsaye munemi maganin wadannan kuraje na fuska das**a addabemu tahanyar ziyartar masana da malaman kiwon lafiya

TO BARI MUDANYI BAYANI ATAKAICE NA MAGUNGUNANDA ALLAH YASANAR DAMU AKAN WANNAN CIWO NA KURAJEN FUSKA

1 MEFAMA DA WANNAN LALURA TA KURAJEN FUSKA ZE IYA SAMUN

ZUMA DA LEMON TSAMI
seyamatse rabin lemon tsamin acikin zuma cokali daya sannan yacakudasu sosai seyashafa afuskarsa bayan minti 30 seya wanke da ruwan dumi

2 zaa iya samun man darbejiya (maina) da garin ganyenta se a hadesu ajuyasu sosai adinga shafawa a fuska inzaayi bacci dasafe awanke da ruwan dumi

3 zaa iya samun zallar zuma me kyau adinga shafawa afuskar bayan danwani lokaci awanke yanawarkarda har tabo afuska

4 zaaiya samun garin sassaken gamji sassaken ararrabi garin sabara garin runhu adingaSha da nono ko koko

Insha Allahu zaadace

DANNEMAN QARIN BAYANI ATUNTUBEMU TAWANNAN NUMBER 👉 07044200056 👉09019101871 SAKAYAU ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CIBIYAR MAGUNGUNA MUNGODE

24/01/2023

Ankai sadakin wata yarinya dazu akace baza a karbi tsohon kudi ba🤣🤣🤣🤣🤣

24/01/2023

QISSAR SOYAYYAR 💔 LAILA DA MAJNUN PART 3️⃣

Wannan shine rubuta na karshe cikin takaice cen tarihin soyyayar (Laila da qais majnun).. * 🥀 💔

A takaice dai qais majnun ya rayuwa cikin baƙin ciki da damuwa matsanannciya sabida rashin masoyiyarsa (Laila).. * 🥀 😥

Haka kuma masoyiyar tasa (Laila) tunda aka daura musu aure da wannan dan attajiri ya dauke ta daga qasar Saudiyya zuwa qasar iraq.. * 🥀 😳

Laila ta rayu cikin wannan hali mawuyaci gami da baƙin ciki qunci damuwa bisa rashin abin qauarta.. * 🥀 💔 majnun kuka babu dare bbu rana har wannan kukan ya haifar mata da ciwon zuciya da hawan jini sabida tsananin Soyayyar.. * 🥀 💔 masoyinta majnun "

Tana cikin wannan hali na damuwa da rashin lafiya har ta rasu.. * 🥀 😢 Bata ga cikar Burinta majnun ba"

Majunun labarin mutuwar masoyiyar ya iske sa Sai yayi tattaki daga qasar Saudiyya zuwa iraq.. * 🥀 😳 Ya nemi makabartar da aka binneta Ya tare a makabartar..* 😊 Bbu abunda yake face kuka da baigen Masoyiyar sa.. * 🥀 💔 yayi ta rera mata wakoki da ya saba rera mata tun tana Raye.. * 🥀 😢

Wata rana da safe masu wucewa sai s**a tsinci gawar majnun akan kabarin abar Qaunarsa (Laila)... * 🥀 😭 Ya mutu

A takaice wannan shine Qissar soyayyar.. * 🥀 💔 Laila da qais majnun"

Darasi.. 🖕

Soyayya ♥️ abune mai wahalar sha'anin gaske idan akayi rashin dace ta bangare daya.. * 🥀😢

Soyayya 🥀❤️ ba kalma bace kadai a cikin akwai darrusa mai yawan gaske .. * 🥀 😊

Kadan daga ciki 🥀📚

Nishadi
Farin ciki
Damuwa
Bakin ciki
Quna
Raɗaɗi
Cutarwa
Yaudara
Ɗachin rayuwa

Abu mafi muni da Raɗaɗi da ciwon shine (ciwon zuciya).. * a soyayya 💔 ko kuma karya zuciya 😢

Bayan shi kuma rabuwa da masoyi da ka shaukantu akan soyayyarsa yafi komai zafi da Raɗaɗi da Quna a zuci 🥀🥺

قيل لعلي بن أبي طالب
أهناك أشد من الموت ؟
قال نعم : فراق الأحبة أشد من الموت.

An tambayi ɗaya daga cikin sahabban annabin rahama (ﷺ) Aliyu bn abi ɗalib mai yafi fitar rai Raɗaɗi da azaba 🥺 yace " Rabuwa da Masoyi.. * 💔😢

* iyaye mu muji tsoron

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SO KO QAUNA special group of lovers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share