27/10/2025
Alhamdulillah!!!
Gayyata ga daukacin Masoya Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam
Zuwa Maulidin ANNABI (S.A.W)
Na Gidan Alh. Mustapha
Ranar Asabar 01/11/2025
8:00 Na Dare Zuwa Wayewar Gari.
A Kofar Gidan Alh. Mustapha Khalifa, Bayan Tashar Na'ibawa Maikalwa, Zaria Road, Kano.
Allah ya bada Ikon Halarta. .Ameen