Tijjaniyya youth Kano-Nigeria

Tijjaniyya youth Kano-Nigeria tijjaniyyah sufi mystic

29/07/2026

Barka da zuwa watan albarka

14/03/2026

SHAWARA ZUWA GA DUKKAN SHUGABANNIN DARIKAR TIJJANIYYA.
K**a Khalifa Sani Zaria da jami'an tsaro s**a yi shine jarabawa mafi girma da ta samu yan'uwa Tijjanawa, ya zama shine abun tattaunawa a koina yan uwa s**a hadu. Nasan kunyi iya kokarin ku kuma har yanzu kuna yi.Kuma muna addu'ar Allah ya saka maku da alheri.
Shawara ce zan bada wacce nake ganin zata kawo karshen wannan lamarin.In sha Allah.
A samu wakilcin dukkan gidajen Shehunnai da na manyan kungiyoyin Tijjanyya na duk Nigeria sai a nemi ganin mai girma shugaban ƙasa akan wannan matsalar na tabbatar in ya ganku a hade da murya ɗaya zai saurare ku,kuma tabbas zai abinda ya k**ata.
Tun da yan boko da yan siyasa suna tsoron tunkarar shi da maganar to, ba mafita sai ku shiga gaba ku sanar dashi bukatar miliyoyin Tijjanawa dake ƙasar Nijeriya.Idan ya'ki yin abinda yak**ata.To, kun sauke wajibinku sai ku janye hannunku ku barshi damu a 2027.

Wannan sako ne daga karamin muridi zuwa ga jagororin sa.

22/02/2026

Mune ahlus sunnah

22/02/2026

Shehi mallam Tijjani.

21/02/2026

Weldone Hausa Guy

21/02/2026

Taron da kungiyar samarin Tijjaniyyah ta gabatar a garin bunkure domin fadakar da iyaye mata akan addini da kuma rayuwa.

Address

Shiek Ahmad Tijjani Mosque Kofar Mata Kano
Kano

Telephone

08039673977

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniyya youth Kano-Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Tijjaniyya youth Kano-Nigeria:

Shortcuts

Share