12/03/2026
Duk kawaicin mutum sai da gwamnatin Kasar nan ta kai sa bango...
Idan har ta tabbata an k**a mutum É—an Najeriya a cikin Najeriya kuma hukumomin kasarsa su k**a shi saboda laifin zagin Netanyahu ko Israel, ba shakka , 'Yanci 'ya kare a Najeriya., Kuma hukumomin kasar wasu ne kawai suke juya su.
Asali ma matsayar Najeriya akan Palestine/Israel a fili take tun shekarun baya, sun fi karkata zuwa ga haqqin Palestine, koda akwai kasuwanci tare da jikokin aladu da birrai.
Amma ace wannan lalacewar tazo har a cikin Afirka a Najeriya a hukumar da zata kawo tsaro ga yan Najeriya ta gaza ta dawo tana farautar masu zagin Netanyahu , da alama anzo wani layin....
Tun kafin ayi Najeriya Allah Da Manzonsa SAW s**a tsinewa arnan cikin yahudawa da nasara.
Saboda haka Allah ya tsinewa Netanyahu albarka , Kasar Israela Da masu taimaka mata tun daga zuwanta har rushewarta Allah ya tsine musu albarka ya dammara su.
Kuma yaki ne tsakaninmu dasu daga nan har tashin kiyama, kuma duk wani makami da za'a harba akan yan ta'addan cikinsu muna goyon bayansa duk Ta inda 'ya fito....
Shi kuma kundin tsarin mulki na Najeriya da aka gina akan jahiliya , da ya kasa tsare rayuka da dukiyoyin kasar aka dawo ana amfani dashi gurin yiwa wasu hidima , sai a dauke shi akai Shi Israel kawai....
A cikin kasarsa shi Netanyahu ma zaginsa ake , akwai kasashe da yawa ma idan ya shiga k**a shi za'a yi , saboda neman da kotun manyan laifuka ta duniya take zarginsa da su, amma sai ga kasar da ake amfani da dokokin su Turji itace Mai k**a wanda ya zagi tsinanne É—an la'ananniya....