Masoya Manzan Allah Saw

Masoya Manzan Allah Saw There Is No God But Allah, And The Prophet Muhammad Is The Messenger Of Allah (PBUH) S. A. W.

Eid Mubarak! Barkammu Da Sallah Masoya Manzan Allah saw, Munaiwa Kowa Barka Da Sallah Allah Ubangiji Ya Karbi Ibadummu Y...
27/05/2026

Eid Mubarak! Barkammu Da Sallah Masoya Manzan Allah saw, Munaiwa Kowa Barka Da Sallah Allah Ubangiji Ya Karbi Ibadummu Ya Yafe Mana Zunu Bammu, Allah Ya Karawa Annabi Muhammad Rasulillah Saw daraja Amin ya Allah.

25/05/2026

ADDU'AR RANAR ARFA Part 7

25/05/2026

ADDU'AR RANAR ARFA Part 6

25/05/2026

ADDU'AR RANAR ARFA Part 5

25/05/2026

ADDU'AR RANAR ARFA Part 4

25/05/2026

ADDU'AR RANAR ARFA Part 3

25/05/2026

ADDU'AR RANAR ARFA Part 2

25/05/2026

ADDU'AR RANAR ARFA Part 1

25/05/2026

*Zaku iya tsayuwar Arfat a gidajen ku kamar yadda yazo a Hadisin Manzon Allah SallAllahu Alaihi Wasallam*

*Hadith*

An samo daga *Jabir* (Allah Ya kara yarda a gare shi) yace, *Manzon Allah (SAW)* yace; babu wani mutum Musulmi da zai tsaya a ranar *Arfat* idan baya filin *Arfat* ya samu wani wuri ya fuskanci *Al-Qibla* ya zauna sai ya karanta wadan nan kamar haka:-

- *La'ilaha illahu Wahadahu Lashari Kalahu Lahulmulku Wa Lahulmulku Wa huwa Ala Kulli Shai'un Qadir* - 100×

- *Suratul Iklas (Qul HuwalAllhu Ahad)*- 100×

- *Allahumma Salli Ala Muhammad Wa'ala Ali Muhammad K**a Sallaita Ala Ibrahim Wa'ala Ali Ibrahim Innaka Himidun Majid, Wa'alaina Ma'ahum* - 100×

Babu wanda zai yi wannan sai *Allah (SWA) Ya* tara *Mala'ikun Sa Yace* me kuke ganin ya kamata *Na* saka ma wannan bawan *Nawa?*

Sai *Mala'iku* suyi shiru, don babu wanda zai iya magana

Sai *Allah Yace* wannan bawan *Nawa* ya *Tsarkake Ni,* yace *La'ilaha illah* ya *Girmama Ni* ya *Daraja Ni* ya nuna ya san *Ni* kuma ya *Yabe Ni* sannan ya yima *Annabi Na* Salati

Sai *Allah Yace* toh ku zama shaida *Na* gafarta mashi zunuban shi duka sannan *Na* bashi ceton kan shi.
Da zai bukaci *Na* bashi ceto da *Na* bashi ceton duk wanda ke filin *Arfat* din nan

Daga nan sai bawa ya roki duk abunda yake so *Allah Ta'ala Zai* bashi

*Allah Ya* bamu ikon yi *Ya* gafarta mana *Ya* kuma biya mana dukkan bukatun mu na alkhairi, ameeeeen thumma ameeeeen

25/05/2026

ADDU'AR RANAR ARFA

25/05/2026

Muhammad Rasulillah Saw

Address

Kano Mosque Emirate Palace
Kano
1

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masoya Manzan Allah Saw posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Masoya Manzan Allah Saw:

Share