Mujamma'ul Bayan

Mujamma'ul Bayan Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mujamma'ul Bayan, Religious Center, Tamburawa Along Kumbotso/Zawaciki Road, Adjacent to Almukab City, Kano.

18/05/2026
16/05/2026
16/05/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah.
Ya ku ‘yan’uwa masu girma,
A madadin:

Jagoranmu: Shk. AbdWahab

Kwamitin Kula da Masallatai

Idarar Jami'ul Bayan, Tambrw

Idarar Anas bn Malik, Tambrw

Ƙungiyar Annahrul Jari

Ƙungiyar Almufarridun, Tambrw

Rundunar Agajin Tambrw (Maza da Mata)

Muna miƙa saƙon godiya da ban gajiya ga:

Babban Baƙonmu, Shk. Guruntum

Ƴan Tawagar Malam

Limamanmu na D/Kudu da kewaye

Rundunar Agajin Izalar Kano

Rundunar Agajin Izalar D/Kudu

Rundunar Agajin Izalar Kumbotso

Dattijawan AlMukab

Ƴan Social Media da Jarida

Dukkan mahalarta baki ɗaya
Fatanmu shi ne kowa ya koma gida lafiya. Allah Ya amsa mana ibadu da ayyukan alkhairi, Ya sa mu yi tarayya cikin alkhairi da lada. Amin Ya Rabbal Alamin.
Mun gode ƙwarai da gaske.

Mata da maza duka ba'a daukewa Kowa bah
13/05/2026

Mata da maza duka ba'a daukewa Kowa bah

muna gayyatar kowa da kowa
09/05/2026

muna gayyatar kowa da kowa

Address

Tamburawa Along Kumbotso/Zawaciki Road, Adjacent To Almukab City
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujamma'ul Bayan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share