AHLIL KISA'I TV

AHLIL KISA'I TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AHLIL KISA'I TV, Religious organisation, 664 Warure, Sani Buhari Road, Kano.

AHLIL KISAI MULTI CONCEPTS
(REGISTRATION NO. 8965385)
Tasha ta musamman dake Yaɗa harkokin Gidan Annabta daga kowana Ɓangaren Addini Batare Da Nuna Ban Bancin Aqidaba

INA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
18/06/2026

INA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

DAN ALLAH KUZO MU DAIDA ANNABI MUHAMMADU (S.A.WW)
18/06/2026

DAN ALLAH KUZO MU DAIDA ANNABI MUHAMMADU (S.A.WW)

17/06/2026

YAUMUL ASHURA KAI TSAYE

Zaman Juyayin Ashura Kai Tsaye zama Na (2) Daga Hedikwatar Makarantar
ABUL AL-AHRAR
dake Na'ibawa By Fas Gidan
MAULAYA SIDI SHARIF SHIBULI
17/06/2026

16/06/2026

ME_YAFARU_DA_IYALAN_ANNABI__S.A.WW__A_KARBALA KUKASANCE_DA_TARIHIN_MUKHTAR ASSAQAFI 04

16/06/2026

ME YAFARU DA IYALAN ANNABI (S.A.WW) A KARBALA KUKASANCE DA TARIHIN MUKHTAR ASSAQAFI 04

GWAMNATIN SOJI TA NIGER TA RUSHE IZALA DA SALAFIYYA A AGADEZ TA JAMHURIYAR NIJAR Saboda barazana ga tsaro da alakar akid...
16/06/2026

GWAMNATIN SOJI TA NIGER TA RUSHE IZALA DA SALAFIYYA A AGADEZ TA JAMHURIYAR NIJAR Saboda barazana ga tsaro da alakar akidun da yan ta'adda

Yanzu Dai Ta Tabbata Babu Qungiyar Izalah A Niger

ZAMUYI FITO NAFITO DA FULANIN 'YAN TA ADDAShugaban kungiyar Hausawan Nigeria ya  jaddada wa duniya aniyar kungiyar na yi...
16/06/2026

ZAMUYI FITO NAFITO DA FULANIN 'YAN TA ADDA

Shugaban kungiyar Hausawan Nigeria ya jaddada wa duniya aniyar kungiyar na yin fito na fito da yan Ta'addan Fulani a ranar 1/7/2026

Kungiyar tayi Wan nan sanarwane yayi Gudanar da taran manema labarai cikin wani Faifan Video da Kungiyar ta wallaha

Shi wane fata kukema Wan nan kungiya ?

ZA A FARA MAJALISAR  DAGA RANAR FARKO TA MUHARRAM  1448HZAMAN ZAI DAUKI TSAWON KWANAKI GOMA (10)LOKACI: 4:00PMWURI: NA I...
16/06/2026

ZA A FARA MAJALISAR DAGA RANAR FARKO TA MUHARRAM 1448H

ZAMAN ZAI DAUKI TSAWON KWANAKI GOMA (10)

LOKACI: 4:00PM
WURI: NA IBAWA BY PES LAYIN KAMFANIN KARFE NA GULU

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da ya karɓi baƙuncin wakiliya ta musamman ta Majalisar Ɗinkin Duniya kan ‘Yancin Addin...
15/06/2026

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da ya karɓi baƙuncin wakiliya ta musamman ta Majalisar Ɗinkin Duniya kan ‘Yancin Addini ko Akida, Farfesa Nazila Ghanea, wadda ta zo kano a wani ɓangare na binciken da ake gudanarwa a faɗin Najeriya kan batutuwan da s**a shafi ‘yancin addini da akida.

Address

664 Warure, Sani Buhari Road
Kano
700251

Telephone

+2348020505610

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AHLIL KISA'I TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to AHLIL KISA'I TV:

Share